Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 16

Sponsored Links

Page 16*
“Kaiiii ba haka bane My half kawai naga da zaran yayi niyyar, toh bansan yanda zan miki bayani ba but akwai yar matsala wacce bata wani girma ba,”

Shiru tayi tare da barin zance dan bata ga wani amfanin hiranta sirrinsu ba.
…….
Har akayi buɗar kai Ahmad yana nan sakaka babu laka a jikinshi,
Har washi gari da aka kamo hanyar dawowa gida dan yanzun yake jin abin sosai gabaki ɗaya y’ay’an halittarsa ta motse, kuma yaja bakinshi gum.

……..
Muma da azahar muka bar garin zaria, muka dawo gida tare da huda, wacce ta makale min a unguwarsu Rahilah gidan yake kusa da juna muke, sosai.

An gama kintsa min gidan shida saura sannan kowa ya watse bayan sun min dogon nasiha bin miji.
Nayi kuka sosai bayan tafiyarsu, daga ni sai huda haka muka zauna har bayan isha, wajen tara muna zaune a ɗakina ya buga kofar huda ce ta mike taje ta buɗe kofar mika mata laida yayi yace.
“Princess zaki xauna ne ko zaki gida.”
“A’a daddy zan tafi idan kace na tafi.”

“Nop jeki yi zamanki, mu kwana lafiya.” ya juya da babban rigarshi.

…….
Rahimah itama suna gama mata abinda zasuyi suka ɗauketa zuwa gurin Hafsa a mutunce suka gaisa kafin suka ce.
“Ga Kanwa nan mun kawo miki da fatan zaku zauna da juna cikin amana da amincin.”

Dariyar renin hankali tayi musu kafin tace.
“Ai ynz ba’a karɓan amanar kishiya zama tazoyi idan zata iya zama ga fili ga me doki Allah ya bada sa’a kowa tasa tafisheshi.”
Tana gama faɗar haka ta mike tare da barinsu a falon.
Shiru sukayi kafin aka fita da rahimah nan aka mata nasiha,

Kafin suka watse kowa yana nazarin furucin Hafsa…

Aman da Ahmad suka shigo gidan, kallon Aman yayi cike da son faɗa mishi matsalar shi amma abin mamaki ji yayi harshensa yayi nauyi dan dole ya haɗiye maganar har ciki aman ya kaishi sannan yayi mishi saida safe, dan tunda suka iso yakai Rahilah gida tana kukan ciwon jiki.
Yana isa gida ya sami hindu tsaye taci uban ɗamara zatayi dambe da Rahilah sai zaginta take, ganin motarshi ta sake buɗe sabo masifar. Fitowa yayi ya kalleta sam baya son damuwa, yana isa gurinta ya riko hannunta suka shiga ciki yace.
“Ke ba abin kunya bane, ace kina ihu da kishiyarki ai saita renaki.”
Buge hannunshi tayi cike da masifa tace.
“Ai dole ta renani, tunda ka iya buɗe kafafunta ka shigeta ba dole taga kanta daidai dani ba, mi zan nuna mata wanda bata sani ba.”

“Amma dai kanwarki ce tunda kinfita hankali da sanin ya kamata yarinya ce… ”

“Kutt Mandara ni kake faɗawa matarka yarinya ce, idan da kasan yarinya ce wallahi bazaka taɓa shigarta ba, nice zaka rena min hankali kace yarinya ce sabida ga jaka kasami karamar karuw…”

“Ya isa haka bana son kazamar kalmominki nan, eh naji nasami yarinya zan rena miki hankali Hindu dubeki fa, daga sama har kasa zo muje kiga yanda ake rayuwar aure.”

Fincikar hanunta yayi har falon Rahilah da take kwance barci yayi gaba da ita, falon sai kamshi yake   tsabar yaji turaren wuta da room fresh, ita kanta Rahilah wasu shegun sexywear ne a jikinta, ta kwanta dasu gashi taci wani mugun kwalliya, dukda ba girkinta bane amma  zaka fahimci tayisu ne dan faranta ran mijinta kallon Hindu yayi wacce ta mutu da mamakin yanda Rahilah ta koma, taɓe baki tayi ta juya abinta tabar musu falon, tare da cin alwashin sai ta wargaxa soyayyar da tagani a tsakaninsu.

Bayan fitarta ya isa gaban Rahilah ya ɗauketa cak har ɗakinta addu’a yayi mata, sannan yasaka hannunshi ya ɓalle bra ɗinta ya ajiye yafita, duk tana jinshi matukar ta motsa toh sai san yanda tajashi suka shiga hakkin hindu ita kuma bata burin haka.

…….
Bayan tafiyar Aman, ko leka ɗakin Rahimah Ahmad bayi ba, kwanciya yayi a ɗaya ɗakin,  abin duniya ya dameshi, tun Rahimah nasa ran zuwarshi har tayi barci.

****
Washi gari da wuri muka tashi, tun bayan sallar asuba na fara karatu har gari yayi haske, abinci aka kawo mana daga gidan Rahilah, mai kyau da daɗi.

Bayan munyi wanka muka ci nida Huda, muna zaune najiyo muryanshi, kafin kace mi har na kware mikewa nayi a guje nayi sider ɗina ina tari.
Dama kunune, kuma ba komi ya janyo haka ba tsabar tsoronshi da nake jine. Shafa kan Yarshi yayi tare da bina da ido taɓe baki yayi yace.
“Queen nafita.”
Gyaɗa mishi kai tayi, yana fita tana shigowa daga jikin kofar ta kalleni hannunta harɗe da kirjinta tace.
“Ban fahimce ba, kima nufi haka kema zaki bi layin sauran Matanshi Aunty Mom, ina murna Daddyna ya auro wayayya ashe mafarki nake, daga jin muryanshi har da kwarewa. A gaskiya bazan ɓoye miki ba Mahaifiya mace yake nima da zata gyara mishi rayuwa frm today dole ki fara hidimar gidanki, Aunty Maryam nasan kin girmeni amma ni nasan abinda daddy ɗina yake so mutum ne mi bukatar kulawa, so yake a kambamashi kamar wani sarki, so yake a nunawa duniya shi mutum ne, amna duk da haka yana da matukar adalci dan mutum ne mai ra’ayin rik’au, inso samune yana bukatar abincinmu na hausa, yana bukatar abubuwa wanda ni kaina bansan iya adadinsu ba, yau zan koma sabida gobe ina da exam zan tafi makarantar kwana, Aunty mom bana son na dawo nasamu baki kwace daddyna a hannun sauran matanshi ba, kaiii har da Mahaifiyata better ki daina tsoronshi dan ba amfanar dake ziyi ba.”

Tana gama faɗar haka ta juya tabar min ɗakin jikina yayi mugun sanyi da abubuwan da tace, kuma gaskiya ne amma bazan iya ba.

…….

“Yar Malamai ya Amarci da fatan anyi kwanar amarci ko? Hey Ahmad naga Kwailarka kirjinta a cike yake kasamu yanda kakeso kuwa, dan nasan Yaran malamai akwai kamun kai, koda yake nasan virgin ce ma, amma ya kaiii matsayi toys ɗinka tayi aiki kuwa yanda ya dace, yanda naga kake rawan kan nan.”
Kurrrr yayi mata da ido cikin nazarta abinda take faɗa musu idan ya fahimta tana da masaniya kenan da lalurashi, murmushi yayi ya mike rungumar ta yayi yana dariya yace.
“A duniya akwai mace da xata iya da kayan aikina ne sama da Amaryata, tambayeta”

Juyawa yayi ya tsare Rahimah da take jin kamar ta fashe da kuka, yace.
“Sugar faɗa mata yanda kikayi sucking penis ɗina, ki faɗa mata yanda nayita moving da slowing a vaginal ɗinki, Hooo Baby faɗa mata.”
Murmushi karfin hali tare da mikewa ta iso gabanshi kaii hannunta tayi kirjinshi tana dariya tace.
“Hmm ai faɗar irin abinda naji jiya a tare da kaii ɓata lokacinw nidai nasan koma Ya-ya ne naji daɗin da kowacce mace take ji, ai ka manta ranar Dinner da kayita squeezing boons ɗina ko ba haka ba, nasan kana sonsu kuma ko yaushe kashirya Am ready.”

Fuuuuu tayi waje, ranta a ɓace, ganin haka rahimah itama ta nime barin falon, janyota yayi ya rungumeta ta baya cikin sanyi murya yace.
“Karki sake barin kishiya ta nime rena miki hankali,naji daɗin haka amma bance a rena min matata ba.”

Duk abinda yake faɗa hannunshi nakan na fulaninta, cike da jin daɗi amma tuna halin yake ciki yasashi saketa, yana zargin hafsa da sauri yabar falon,

Can kuryan ɗakinta ta shige tana kuka tace.
“Ammy wallahi karya matar nan tayi miki, babu abinda mukulinta yake dan tun a katsina ya kusanci matarshi taci kuɗina abanza Allah ya isa min kona abin banza zanyi na shiga cin uban Yarinyar.”

Komawa yayi ya dawo falo murmushi yayi ya zauna can jin motsinta ya sashi mikewa ya shige ɗakinshi yana kallonta, tafito da ashana da mukulin zata kona, fitowa yayi yace.
“Bani..”

Ya mika mata hannu, ganin babu wasa a fuskarshi yasata mika mishi cikin sanyi murya yace.
“Bani da hakkinki shi yasa kika faɗa abinda kika kula, idan nasakeki yanzun cewa za’ayi dan nayi sabon aure amma ki zauna zan duba al’amarinki.”

Yana gama faɗar haka yabar gidan baki ɗaya, gidansu Aman ya nufa da maganar gurin Mamie ita ya iya bawa yayi mata bayani a takaice.

“Kaje gida zan kira Yayana nayi masa bayani, kuyita addu’a Allah ya azurtaku da shu’uman matane sai du’a’i.”
Godiya yayi mata yabar gidan, jikinshi yayi matukar sanyi.

……..Koda mai nasara ya isa gidanshi Fareeda da Aneesa ya samu a falo sunci uban kwalliya, da sallama ya shiga dakyar Aneesah ta amsa, fareedah kan tsaki tayi abinta.

Kaii tsaye ya wucce ɗakinshi, yana shiga yaga ko ina duk kura tsaki yayi ya ɗauki abinda zai ɗauka yabar gidan. Suna ganin yafito suma suka ɗauki mota tare da Mufida sai Gra.

Ina ɗakinshi na gama wanke bandaki na gyara gadon tare da haɗa burne nasaka turaren wuta, yana gama turara ɗakin nayi fitowata.

Falon tattara takardun da ya watsar nayi, na zuba akan wani stool dake falon sannan na share falon na goge kuran, tana gamawa tafito sanye take da riga da skirt na blue lace, ta kima uban ɗaurin ɗan kwali rike da tsintsiya take, ta nufi kitchen, tana ajiye kayan hannunta ana dukar kofar shigowa falon da garammm.

Da sauri suka fito Fareeda da Aneesah tare da Mufida, sun tsaya cirko cirko, tsaki huda tayi ta koma kitchen tana yankq albasar da zasu ɗaura abincin rana.
Zaga gidan Aneesah take cike da bakin kishi tana kallon ko ina, tace.
“Lallai kuwa, muna tare dashi yasayi filin ya fara ginawa shine zai bimu da sakayyar mana kishiya ya kawota ciki toh wallahi za’a lalata kowa ya rasa.”

“Hmm bari namiji ba amana wato ga bayinshi ya ajiyemu a gida kamar akulki shine ya kawo Yar malamai katon mansion ɗin zata kuwa ci Ubanta.”

…… Har gabana Mufida ta tako tana kallona cike da tsana tace.
“Ashawo kawai, i hater you foolish nonsense kuma abinda kika bawa Daddynmu ya juya mana baya sai kinyi dana sani, bitch kawai, kalleki kamar mi gaskiya kwaɗayi da son abin duniya yasa parent ɗinki aura dake da wur…..”
Tauuuu na ɗauke yar banza da mari, wanda yayi daidai da shigowarshi. Cak ya tsaya yana kallona tureta nayi, zata faɗi ya tareta yana min wani mugun kallo cikin kirsa da kisisina Fareeda tace.
“Ikon Allah daga yarinya tace, tana sonki zaki hauta da bugu sai kace kin sami jaka, dan kin sami kan Ubanta sai ki lahanta mishi y’a gwara da kagani dai.”

Kuka Mufida ta sake tare da rike gurinda na mareta, tace.
“Daddy kawai nace tayi maka magana mudawo gidan nan ne shine kawai tace min ni ɗin banza ni ɗin wofi ta tsanemu har da Mommy, kuma idan muka dawo gidan nan sai tayi poising ɗinmu, ita ta haifa maka yara, tunda baka sonmu shi yasa ka ajiyemu a can ita kuma ka akawota nan…”

“Ya isa Baby hold it.”

Ta kowa gabana yayi ranshi a bace ya kifa min mari, sai da na zuɓe a kasa cikin zafin rai, yace.
“Uban waye yace miki ina sonki ina son haɗa gurbi dake kinsan yanda nake girmama Yarana da zaki ɗaga hannu ki mareta banza irinki ne zan kira mace baki ga matana bane karamar munafuka.”
Sake ɗaga hannu yayi zai mare ni huda tace.
“Daddyyyyyyyyyyy! Mi tayi maka da zaka bugeta daga zuwanta jiya jiya.”

“Toh mother teresa dukana tayi kuma tace zata kashe ni, har tureni tayi fa aiga Daddy nan.”

“Karya ne, da zata dake ki dani zata fara duka wannan wani irin bahaguwar Rayuwata, Wallahi sai na faɗawa Hajiyarka yau ba gobe ba, ku kuma munafukai azzalumai yana kanku wata rana, Am sorry mufida zaki girbi abinda kike aikatawa, for first time Daddy Am really hater you, bana sonka sabida kai ba adali bane, kamar yanda kake cewa baka sonta itama bat….”

“Ya isa huda babu kyau, mahaifinkine kuma yana da ikon zarta dakowani hukunci akaina, nifa matarsa ce bana son kina shiga rigimarmu, yawan faɗarmu yawan fahimtar juna, karki sake ɗagawa mahaifinki murya indai nice na yafe mishi ko a gaban Ubangiji bana fatar ya kamashi da hakkina, ita mufidah kuma Allah ya shiryeta, Mijina haske rayuwata akwai abinda kake bukatane bayan haka a shirye nake na amshi hukuncika fiye da haka ma”
“Aunty Mom!!!” Huda ta kira sunana cikin kuka ganin yanda na zuba gwiwana a gabanshi ina share kwallar dake bin fuskana……

*So min taɓi ango ya dafa Amarya kuyi hkr mu kare satin sallah a 3 readmore karku manta da hidimar sallah ake afuwa….*
[8/25, 3 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So….
Dedicater To Hafsat Abubakar

_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1*

Back to top button