Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 10

Sponsored Links

Page…10*

Shafa fuskarta yayi cikin sanyi murya yace.
“Ki nutsu.”

Sake kwantar da kanta tayi, tare da sauke ajiyar zuciya tsavar tsoro ko runtsawa batayi batayi ba har suka isa lagos.
Suna sauka ya shiga kasuwar zamani dake cikin airport ya saya mata kayan sawa sai na ciye ciye, da manyan rigunan sanyi sabida kakar sanyi ake a china,

Tana zaune wata matashiya tazo ta zauna a kusada ita, bata ɗago kai ta kalle yarinyar ba, sai da tace.
“”Sannu ko? Kema china zaki?”
Gyaɗa mata kai Rahilah tayi, haka yarinyar tayita surutu, har Aman ya dawo ya zauna akusada ita ya riko hannunta, wanda suka sha gyaran mamie yace.
“Cutie ga abinci.”

D’aga nik’af ɗin tayi xata mishi magana, buge hannun yayi tare da dalla mata harara, sunkuyar da kanta tayi, tace..
“Ya Aman na koshi.”

Murmushi ya cigaba dayi yana kallon yanda mai nasara yayi crossing leg yana karanta jarida. Cigaba yayi da lallaɓata dan ya fara hango botsarewarta, ta hanyar share kwallarta da yace miye na kuka sai ta sake kukan tana cewa ita kam ya maidata gurin Mamie.

Ajiyar Zuciya ya sauke sannan yace.
“Naji zan mai daki, amma muje kirakani satiɗaya zamuyi kawai.”

Can kuwa aka fara shirin tafiya, a first class Vip, suka zauna kome na gurin a tsare yake, bino bini yana kallon Ahmad da ya surkurkuce,

Mutane na gama shiga, jirgin ya tashi nan ma, rungumeta yayi har jirgin ya dai daita asama.

****2:03Pm In China
Karfe biyu da minti uku suka sauka a birnin Jon, na kasar china sanyi ake har da kankara, tun a jirgi yasaka mata rigan sanyi da takalmi safar hannun da na kafa, sai fuskarta yasa mata wani mask, mai nasara na ganin haka ya taɓa ahmad murmushi Ahmad yayi cikin karamar murya yace.
“Na mishi uzuri dan ina ganin ni tawa jaririyar, ɓoyeta zanyi har sai na gama gyara mata sittings.”

Taɓe baki mai nasara yayi sannan ya kauda kanshi, koda suka sauka motar  wani hotel mai suna royal hotel, yazo ɗaukarsi ɗaya nasu Aman ɗaya nasu Mai Nasara.

Tafiya kaɗan suka isa, hotel ɗin, inda aka shiga ɗiban kayansu zuwa cikin ɗakunansu,a online Ahmad yayi musu booking, makullar ɗakunan yana, hannun masu kwaso musu kaya, koda aka  buɗe ɗakin farko nasu Aman shiga yayi da matarshi wacce sanyi ya gigitata, ya kunna room heater.
Kayansu ya karɓa ya jera a wardrob, sannan ya sake labulayen da suke ɗage, tana kwance a dukunkune ɗagata yayi ya ya gyara mata kwanciya ya shiga rabata da kayanta, sannan suka nufi ban ɗaki, wanka yayi mata idanunta a rufe, alola ya fita yabarta tayi, tana gamawa ta buɗe dirowar da ya ɗauki towe itama ta ɗauka kallon kanta tayi, ganin inda towel ɗin ya tsaya, take kunya ya rufeta taki fita sai da ya buɗe yaganta a tsaye.

Riko hannunta yayi ya bata doguwar riga tasaka, sannan ta hau abin sallah tayi sallar asuba, sannan tayi Azahar, tana idarwa ana kawo musu abinci zama yayi suka ci, sannan ya mike yace.
“Zoki tayani shiryawa, zan tafi meeting sai dare.”

Mikewa tayi ta ciro mishi wani suit, neavy colour, ta taimaka mishi yasaka, abin dariya sai da yabarta tazo gyara mishi nitie ya taɓo, boons ɗinta a zabure tayi baya cike da fargaba, murmushi yayi ya shafa kanta bayan ta mika mishi rigar saman, janyota yayi yace.
“Ki shirya yau kina da bako.”

Yana faɗar haka ya janyeta ya shiga wanka da turaruka, sannan ya ɗauki abin ɗauka ya mata sallama gyara ɗakin tayi, sannan ta tattara sauran abinci takai falon ta ajiye itama shafe jikinta tayi da mai da yasayo mata,

Ta shiga duba kayan da yasayo mata babu rigar arziki, sai dogayen riguna,taso sakawa sai taga rashin dacewar haka, wani riga ta ɗauka mara hannu, ta ajiye ɗaukar bra ɗin da yasayo tayi cike da mamaki tace.
“Dama yasan size ɗina ne”

Haka tasaka bra ɗin mara hannu sai tasaka rigar wanda iya karta cinya sai jan pant ta ciki, gyara gashinta tayi sannan ta ɗauki body perfume ta fesa, ta gyara ko ina sannan ta kwanta tuni bacci yayi gaba da ita,

Bata tashi ba sai huɗu saura ta mike ta faɗa ban ɗaki, bata fito ba sai da alolarta, sallar la’asar tayi tana idarwa taje bakin kofar da ake nocking ta buɗe abinci aka kawo mata karɓa tayi, tazauna a falo taci, tana gamawa ta duba ɗakin ta zakolo alkur’anin a cikin kayanshi zama tayi tafara karatu.

Bata ajiye ba sai da shida da rabi yayi ta ajiye ta faɗa wanka ta gyara jikinta, sallah tayi can ta shaki kamshinsa ɗaga kai tayi, ta ganshi ya shigo, rufe alkur’anin tayi taje ta amshi jakar hannunshi.

Duk wata kulawa da taimakawa ta bashi, dukda hijab ɗinta yayi mishi shamaki zare hijab ɗin yayi yana kallon shigar tayi, riga da wando tight sun kamata rigar dark purple, wando whiter, har kana iya hango black pant ɗinta, rigar ma kana ganin bra ɗinta shima baki,

Numfashinsa ne ya nime tsayawa cak, da yayi arba da yalwatattun kirjinta, wanda suke cikin ganiyarsu, sai ɗaukar ido suke janyewa yayi daga gareta ya zuba wardrob ya buɗe arabya gown ɗin da ya saya mata, ya ciro ya saka akan kayan sannan ya zura mata hijab ɗin ya janyota kan capter sukayi sallar isha, tare da shafa’i da wutir, bayan nan yasake jansu sallar nafila juyawa yayi ya dafe goshinta ya shiga karanto addu’ar da akeyi na ma’aurata tun daga nan jikin Rahilah ya fara rawa,

Mikewa yayi ya cire kayan shi ya ɗauko towel ya ɗaura, tana zaune a gurin laptop ɗinshi ya kunna ya cigaba da aikinsa,

“Idan kin gama ki kashe wutar ɗakin.” ya faɗa mata.

Dakyar ta mike ta cire kayan ta ajiye ban ɗaki tashu tayi wanka tare da saka rigar baccin da ta shiga dashi, fitowa tayi tana raɓe raɓe, har tasamu ta kashe wutar ɗakin yana kallonta a ranshi yace..
*Ki gama raɓe raɓenki yau dai sai nayi abinda nayi niyya*

Zama tayi ta shiga shafa turarunkan jiki, da roll on, sannan ta kinkimo hijab ɗin ta saka.

Murmushi kawai yayi, tana gamawa ta ja kafarta ta ahaye gadon ta kwanta, bai kuma bin kanta ba, dan aikin da yake, inso samune nan da sati biyu yabar garin.

Addu’a tayi sannan taja duvet tun tana tsoron abinda zai mata har bacci yayi gaba da ita,

Ganin yanda take sauke ajiyar zuciya sai yaji gwara ya kyaleta ta saki jiki dashi, dan baya son tsoron shi ya hanata sukuni.

Yana gama aikin ya shiga duvet yayi yaja musu suka kwanta, rungumeta yayi ya cire hijab ɗin, ya gyara mata kwanciya a jikinshi. Addu’a yayi musu,

****
Da asuba ya rigata tashi, zareta yayi daga jikinshi yana kallon fuskarta, buɗe idanunta tayi ta zuba mishi tare da shigewa jikinshi, wani tunani ne ya zo mata tasake buɗe idanunta tags dagaske a jikinshi take. Da sauri ta bar jikinshi tana cewa.
“Ayya kayi hakuri, walla…”

“Hmmm badan Allah ya kwace ni a hannunki ba, da Allah kaɗai yasan irin fyaɗen da zaki min.”

Waro idanunta tayi cike da mamaki tace.
“Ni ɗin?”

“Eh ke ɗin, hmm kina gigin barci ina zaki sani.”

Sauka yayi daga gadon tana binshi da ido har zai shiga ban ɗaki tace.
“Ya Aman dama mata suna fyaɗewa mazane.”

“Hmmm da Allah ya kwaceni a hannunki shine kike niman kariɓ bayani, ko baki ga yanda kika ƙ’amƙameni bane, Allah nagode maka da bata lalatani ba, tasani tafiya a ware….”

Da gudu ta koma cikin bargon ta rufe kanta, tana jin yafito ta sauka itama ta shige bandakin.

….. Rufe alkur’anin yayi itama tasha addu’a gyara ɗakin tayi sannan ta shiga banyi ta haɗa mishi ruwan wanka, a bakin kofa sukayi kiciɓis turata yayi ciki, tare sukayi wanka dukda ta rufe idanunta bai hanata jikin aikin da yake mata ba.

Haka suka gama wanka a shiririta da shirme suka fito, dukkansu ɗaure da towel, shiryawa yayi yau ma, cikin silver suit, kallonshi tayi tana murmushi tace.
“Duk kayan da kasaka yana maka kyau masha Allah.”

Kallonta yayi itama tana sanya yan kune bayan tasaka qani dogowar riga mai gajeran hannun, english wear pink yayi mata kyau janyota yayi ya fesa mata turare, sannan ya zaro wayarshi dage gaban mirron ya ɗaukesu a hoto, tana makale a jikinshi kallon pink lips stick ɗin da ta goga wanda ya dace da bakin, sunkuyar da kanshi yayi ya sumbaci bakin sai da ya shanye tasss, tana rike da rigarshi gam, idanunta a rufe.
D’agowa yayi ya sumbaci goshinta karan kofar yasashi zaunar da ita dan har lokacin, brain ɗinta nacan na ɗaukar kalar sumbatar da yayi mata,

Abinci ya shigo musu da shi, a nutse suke ci amma ita kanta a sunkuye, har suka gama da zai fita ta bishi har bakin kofa tace.
“Ubangiji yabaka sa’a ya albarkaci abinda kuka fito nima, Allah yadawo dakai lafiya.”

Kallonta yayi, zuciyarshi cike da wani farin ciki yace.
“Amin, nabar wayata a ciki naga kin manta naki a gida, zaki ga password nasaka Cutie.”

Murmushi tayi tana cewa.
“Nagode, adawo lafiya.”

Da sauri ta kintsa ɗakin ta ɗauki wayar, ta buɗe hotonta ta gani na ranar arbiya nit ɗin nan, haka tashiga gallary cin karo tayi da wasu hotunanta, wanda bata masan dasu ba.

Zama tayi ta saka nomber wayarsu na gida, duba agogon ɗakin tayi taga 7:40, nasafe, da sauri ta danna kira amma yaki tafiya tunawa tayi suna wata kasar, dole tayi am fani da plus, sai +234 kawai ta jera nomber, ai sai gashi ya shiga.

Amma ba’a ɗauka ba sake gwadawq tayi Rahimah tayi tana cewa.
“Hello…”

“Heyy Kina magana da Mrs Aman Mandara kin ɗauki haske, ko sai na miki bayanin Yaren novel.”

Ihu Rahimah tasaka tacewa.
“Maryam Sajida zo ga Ms Aman Mandara takiramu da nomber kasar waje, wayo Allah a wata duniya kike.”

“A china mana garinsu masu gajejerun hanci. Ta fada musu.

Ai Maryam sajida na zuwa suka kara hautsina gidan da ihu, ana hira dakyar aka bawa Mama da Umma, kan ɗaki ta shige ta sake ɗaura yarta akan service inda take cewa.
“Kiyi kokari ki ajiye kunya da kawaici mijinki yana bukataemrki karki yarda kauyanci ya cuceki kuma, banda social media, a ynx ki bashi lokacinki, banda gardama dan zai iya ji miki ciwo, ki shanye zafin banda raki kinji ko banda kuma mita, dan haka yana sawa namiji tsanar mace, karki yarda kirokeshi kafin ya kwanta dake ko bayan ya kwanta dake, da fatan kin fahimce ni ko, banda sai kayi min kaza zan baka kaina babƴ kyau, rahilah idan ya kiraki a shimfiɗarshi ki amsa, banda son jiki ɗazun fa kayi yanzun kuma zaka sake a’a yana sa namiji ya gundura dake, ki taimaka mishi yayinda yake tare dake, haka zai bashi damar fahimtarnki rahilah banda barin gashin hammata, ko gashin gaba kiyi kokarin tsaftace gurin dan suna rike wari, haka ma cibiyarki tana bukatar kulawa ta musaman bakinki ma haka don Allah rahilah ki zamemin abin alfahari wacce da zaran na zauna zan buga misali dake, kinji banda magana sama sama, ina son ki xama shagwaɓaɓɓiyar, da yawan kuka ko wani irin abu amma kukan mai sanyi ba mara daɗi ba, wanda da zaran kin farq zaki birkatawa brain ɗinshi nutsuwa, ki kamashi da hikima banda shirme, shima dai shirmen nada amfani amma banda rigima dan kinga ya damu dake,,,
Suwaye ne akaina haka ohoo kuma har daku nake, dan an kusan naku ku ɗauka dai banda shirme.”

Fitowa tayi ta mika musu wayar suka cigaba da hira da tambayarta ya suke ya Yaren novel.”

Dariya tayi suka cigaba da hiransu har ta fara hamma, sai da safe suka mata, tace.
“An jima da karfe shida zan kiraku, dan mu yanzun safiya ce.”

Haka sukayi sallama cike ds kewar juna,mamie takira kunya ya gama mata dabaibayi, tunda ta gaisheta sannan mamie na mamie ta kara mata haske sosai akan yanda zata karbi mijinta ko a hannun wacece.

*****
Kwalliya ta caɓa sosai, tun shida take raba idanun ganinshi har tara karshe bacci tayi a falon, sai shq biyu saura ya shigo, yana ganinta sunkuceta zuwa ciki,.

Wasa wasa, suka daina haɗu, dan da tun hudu yake fita, bazai dawo ba sai sha biyu sai da suka ɗauki kwana huɗu sannan ya dawo da yamma, duk zaman kaɗaici ya dameta.

Kallonta yayi tana sanye da vest ɗinshi da kuma wando iya cinya ta maida hankalinta kan waya tana game, kwace wayar yayi ya ajiye sannan yayi sama da ita, yace.
“Kwana huɗu, rabona da naga kwayar idanunki, sai yau muje ki bani abinci dan yunwa nake ji.”
Dariya tayi sannan tace.

“Ga abinci nan, sai na baka wani zauna kaci.”
“Eh nasani, amma ba wannan abincin ba, muje kigank.”

Dakin yawucce da ita, duk ya ɗaure mata kai, kayanshi suka cire sannan ya shiga wanka ta kintsa kayan tana jiranshi fitowa yayi ya ɗauketa sai bayi, turata cikin ruwan yayi suka cigaba da wanka, suna gamawa yayi waje da ita, a gado ya direta sannan ya lulleɓe su,

Murmushi yayi yace.
“Kin fahimci yunwar da nake ji.”

Shiru tayi idanunta a rufe. A hankali yake binta, ganin bata firgita ba, ko razana yasa shi kara kaimi, gurin murje kirjinta son rashi( kar ace nayi disvirgin) Aman baiyi sanya ba, balle rahilah tace, lusarine sai da ya gigita mata lissafi yaga tq shigo hannunshi amna kuma tsoron da ra ɓoye ya fito fili dan yana jin sautin kukanta, komawq yayi gefenta yana sauke a jiyar zuciya, hannunshi na matsa kirjinta shiru tayi lakwas..

Bayan wasu mintotin ya mike tare da zare, towel ɗinshi ya mata rumfa da faɗaɗar kirjinshi, a  nutse ya kai kanshi fuskarta tana jin yana addu’ar saduwa da iyali, ta runtsa idanunta shikenan tace a ranta,

Kafin tayi wani tunani ya shiga nimawa kanshi mafita, sosai yake zungureta, har ya shige tsaf, kuka kan babu bakin yi, dan numfashin ma a wahale take iya fitar dashi, yana shiga ciki ya gigice dan yaji Yar malamai daban take da sauran matan, nutsa Rahilahshi yayi son rashin ya cigaba da sara da sassaka, sam Aman ya manta da Rahilah ba Hindu bace, dan haka idanunshi sun rufe, abu ɗaya yake yi kamar wanda aka ce mishi zai kare kuka ihu yakushi, ban hakuri duk Rahilah tayi shi, amma ina Mr Mandara bai san tanayi ba, sai kusan karfe sha ɗaya yajishi ya fara saukowa daga jirgin Damagaran zuwa barno birnin shehu, kamkame abarsa yayi yana sauke numfashi, tsabar ya sha tafiya, ainun.

Kaman zautacce yake faɗin “Nya Raaaka, Rahilah ana hubooki, You are my every thing ina sonki rahila karki guje rahilah.”

A lokaci ɗaya Aman yayi mata yare harkala huɗu, Kanuri, larabci, english.
Banda lumshe idanun wahala babu abinda rahila keyi dakyar tasamu ya kyaleta, tana kwance kamar ruwa tsabar gajiya kafin ya san abinyi tuni baccin wahala yayi gaba da ita, kallon fuskarta yayi wanda yayi ja,

Sai ajiyar zuciya take saukewa tsabar gajiya.
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Dedicater To Hafsat Abubakar

_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1*

Back to top button