Ikraam 58
58….. Karfe hudu Aliyu ya shigo compound dinsu yyi parkn, Ikram ta bata fuska tace “yayana ae gidansu Momy ne nn” ba tare da ya kalleta ba yace “eh” tace “ni bana son gidan nn ka maida ni gida, ashe ba anguwa xamu ba dama” ya kamo hannunta yace “ba dde wa xa muyi ba Ikram, daga nn xamu tafi anguwarmu” tayi shiru tana kallonsa, yyi murmushi ya fito ita ma hka, bbu kowa cikin falon sae TV dake ta aiki shi daya, tayi hanyar stairs ya rikota yace “ina xaki?” tace “xan je gaida Momy da su Seeyama mana” ya girgixa mata kai yace “xaki gaida da su amma ba ynxu ba, ynxu dae ki xauna ki jira ni a nn” ba musu ta koma ta xauna, ya haura sama ba, Dad dinsa ne ya fara sakko wa ya shigo falon ya xauna yana kallon Ikram da hankalinta ke gun kallo, juyawa tayi da sauri tana kallonsa tace “ina yini” yyi murmushi yace “lfya lau” Momy ta sakko tare da Aliyu, ikram na ganinta taje ta rungumeta, Momy tayi murmshi kawae suka shigo cikin falon a tare, har ta xauna kan kujera ta tuna abinda Mami tace mata ta koma kasa da sauri, sae ga Hajiya da su Farida, duk suka xaxxauna a falon, Ikram dae ta mayar da hankalinta gun kallon da take, Abba ne yace “to ina yarinyar take, kasa na bar abinda nake kuma na sauko” Hajiya dake ta kalle kallen inda xata ga matar da Aliyu ke son aure duk da taga Ikram, amma a tunaninta Mami ce ta xo gidan ta bar ta, tace “to nima kalle kallen da nake knn Alhaji, ina yarinyar take” Momy ta dafa Ikram dake kasa kusa da ita tace “ga ta kuwa kuna gani” bude baki Hajiya tayi da mugun mmki tana kallon Ikram, Abba ya kauda kansa yana murmushi, Hajiya ta mike ta saka kuka tace “amma Allah ya isa wllh, me xan gani hka Aliyu, wnn ita ce matar da ka kawo mana mu gani” Abba dae ya kasa juyowa bare yace kmai, har lkcn bae daina murmushin da yake ba, warce ake don ta ma bata sani ba, sae kallonta take, Momy tace “meye abun Allah ya isa a nn Hajiya”
[2/25, 0