Ikraam 21
By Khaleesat Haiydar 21….. Washegari
Ikram na tashi da Asuba Aliyu ta fara tambayar Mami dake kitchen tana hada masu break, “kin ji mana Anty ki gaya min ina yake mana” Mami tace “wae wa?” Ikram tace “wnn din nn mana,” Mami tace “bana san shi ba,” Ikram ta bata fuska kmr xata yi kuka tace “Allah ni ban gansa ba, kince xae xo da safe” Mami ta ja ta suka koma sama ta shiga da ita bathroom ta matsa mata toothpaste a toothbrush snn ta mika mata tace “maxa ki wanke bakin ki kafin in dawo dakin nn, kuma kika kuskura kika taba wani abu xan dokeki snn baxan ba ki tea ba” Ikram ta xumburo baki ta karba snn Mami ta fita ta ci gaba da abinda take a kitchen, Ikram na gama Brush ta fito daga bayin ba tare da ta taba komai ba don tana mugun son tea, tana bude kofar dakin, Khaleel ma na bude kofar dakinsa, ta bude baki da alamar mmki tace “lah dawowa kayi” komawa cikin dakinsa yyi ta sauko da gudu taje ta sami Mami a kitchen tace “Anty wnn yaron ya sake dawowa ne ba ya tafi ba” Anty ta juya tana kallonta tace “yaya Khaleel xaki dinga ce masa daga yau kin ji ni ko Ikram” Ikram tace “to amma meyasa ya kuma dawowa ni bana son ya dawo” Mami tace “maxa ki koma daki idan ba hka ba baxa ki sha tea ba” da gudu ta bar kitchen din ta koma sama, har ta bude dakin Mami ta dawo tayi hanyar dakinsa, ta dan bude kofar a hankali tana lekan dakin, ido hudu suka yi yana sa agogo ta washe masa hakora tare da kanne Ido tace “yaya Khaleel” bata jira mae xa ce ba ta rufe kofar tana kyalkyala dariya ta shige dakin Mami, Khaleel ya dde tsaye kmr ya hadiye xuciya don takaici daga karshe ya saka agogonsa ya suri briefcase dinsa ya fice daga dakin, Mami ta fito daga kitchen knn tace “ga break can kan dinnin Khaleel” ba tare da ya kalleta ba yace “xan yi a office” yyi kofar fita, Mami ta kirasa, tsayawa yyi daga inda yake jin bata ce komai ba yasa ya dawo yace “gani” ta xauna tace ya xauna, shi ma ya xauna, cike da damuwa ta fara masa mgna “haba Khaleel ynxu xaman Ikram ne matsalarka a gidan nn, me ta tsare maka son, kai ynxu kafi son ka dinga ganina cikin kadaici alwayz ba yaro gabana” Kmr xae mata kuka yace “to Mami ni ba yaro bne ko gajiya kika yi dani” Mami tayi murmushi tace “me xae sa in gaji da son dina, kafa san irin son da nake maka Khaleel kuma dole vry soon xa mu rabu don aure xaka yi nd beside awa nawa kke yi gida kai da sae dare ma kke dawowa daga aiki” Khaleel ya jinginar da kansa jikin kujera bae ce komai ba, Mami ta dan sauke ajiyar xuciya tace “ka dauki Ikram a matsayin kanwarka plss, duk wnn wautan da take yi xata daina, in ma ance tayi ba yrda xata yi ba” Khaleel ya dan tabe baki bae ce komai ba, sae ga Ikram ta sauko ya juya yana kallonta fuskarsa daure ta washe masa hakora kmr dae ynda ta yi masa daxu tace “yaya Khaleel” sae kuma ta fashe da dariya har da kyakyatawa, ji yyi kmr yyi kuka don takaici, Mami tace “meye hka Ikram” Khaleel ya mike da sauri yace “mami sae na dawo” yyi hanyar fita, Mami tace “to abincin fa Khaleel” a bakin kofa suka ci karo da Aliyu, Khaleel ya basa hanya ya wuce snn ya fice, da gudu Ikram taje ta rungumesa tana masa oyoyo, ya wara mata ido ya durkusa yace “kinyi bacci me ddi Ikram” ta bata fuska tace “ba ka tafi ka bar ni ba to” Mami tace “to mu tafi sama kiyi wanka” Ikram tace “A’a ni ba ynxu xanyi ba kin ga yaron da nake tambayrki nn kika ce baki san inda yake ba” Mami ta harareta tace “nace ki xo muje in sa maki ruwa kiyi wanka” Aliyu yyi murmushi ya mike ya kamo hannunta suka karaso cikin falon ya gaida Mami, ta amsa tace “ka fara wlkncin xuwa aikin naka ne ynxu ko, na kusa fire dinka” yace “kai Mami kwana biyu ne fa kawae” tace “dat’s ur cup of tea ka bari idan an gama maka naka sae kayi ynda ka so” bae ce komai ba ganin ta ja Ikram xasu haura sama yasa yace “da Ikram xa ki office knn yau Mami” Mami tace “yau xanje mata registration a makaranta sae ta fara xuwa, anjima kuma jummai xata dawo daga garinsu kaga komae xae xo min da sauki” Ikram tace “wani makaranta Anty?” Mami tace “school mana” ta kauda kantantana xumburo baki bata dae ce komai ba amma a xuciyarta cewa take ni baxan je ba, Aliyu yace
“ban fa yi break ba Mami” Mami ta galla masa
harara tace “to me xan maka, ina mutane gidan
ku suke” yyi dariya, ta kama hannun Ikram suka
wuce sama, ruwan dumi Mami ta hada ma Ikram
tayi wanka da tafito Mami ta shafa mata mai ta
fito mata da wasu hadaddun riga da wando ready
made ta sa mata, ba karamin kyau Ikram tayi ba,
Mami ta daure mata gashinta da ribbons, sae
murmushi take tana kallon Ikram cike da
sha’awa, Ikram kam duk hnklinta na gun taje
gurin Aliyu kar ya tafi ya bar ta, suna saukowa
kuwa tayi gunsa da gudu a dinnin yana break, ya
ajiye cup din hannunsa ya wara manyan idonsa
yace “waw my Ikram” ta shiga masa juye juye
tace “nayi kyau?” jawota yyi yana kallon
kyakkyawan fuskarta ya daura lips dinsa kan
goshinta, cikin tsawa Mami[truncated by WhatsApp]