Dan Fashi Hausa NovelHausa Novels

Dan Fashi 37-38

Sponsored Links

*PAGE* *37* */* *38*

 

nagode da taaziyarku da wadanda suka kirani da wadanda sukayiman ta pc duk nagode Allah yasaka da alkhairi yabar kauna nagode sosai.

 

sannan wadanda suke cewa nacika abu a nvl dina inamai basu hakuri akodayaushe ni faiza mai amsar shawarace ko gyara duk wanda yamun gyara banajin haushin shi saidai nagode mishi koyi hkr kuyi hkr insha allahu zangyara

anty Mai jidda musa hakika ke antyce ta gari nagode da shawarwarin dakika bani kuma in Allah tayarda zan gyara anty yabi ina mai baki hakuri kema

maman khaerat bansan dawane baki zangode mikiba hakika ke ma antyce tagari wlh nagode bansan dawane baki xangode mukuba

Dedicated to my grp fans anfa grp and dan fashi fans inamugunyinku wlh Allah yabarmu tare yakara hada kanmu

Mmn khaery ciwon ta yatashi saboda oga zai….
Ammafa baruwana baninafadaba.

Direct tanufi class escort d’inta natake mata baya su twins kuma suna gun Cristy….

Tana shiga class tasami wani set kusada wata yar Nigeria daga gani itama bahaushiyace humaira tasami kusa da ita tazauna tare dacewa… ”

Sannu baiwar allah? Yauwa sannu y kike “lafiya lau wallahi ”

Daganan kowa yayi shiru harsuka fito daga lecture.

Humaira hartakai bakin mota zata shiga kenan taji ana k’wala mata Kira tajiyo saitaga wannan baiwar allahnce dasuka zauna guri daya…

“pls sister idan bazaki damuba inaso muyi kawance “ayya badamuwa naji dadin ganinki kuwa wallahi “wallahi nima naji dadin haduwa dake yar uwa…

Pls what’s your name? My name is humaira Ahmad maidala “OK nisunan basira kamis yarana uku aikine yakawo mijina nan amma munkusa barin kasar”

“wadannan yarankine? “a a banawabane kinga mesu nan tana dariya.

Basira tace anya “haji yarantane duka twinsne suka tsinkayoy muryar Cristy tana fadi..

“oh dama nakine shine zaki boyeman ko ?”basira ketambayat humaira suka sa dariya daganan sukayi exchanging numbers daniyar sai sunyi waya…

 

Nigeria ”

Tunda master yadawo yasa ad’auko mushi humaira koda suka isa maigadin yamusu bayanin duk abunda yafaru yace… ”

“allah sarki wallahi yanzu abban humaira ya amshe gidanshi dakomai nashi yanzu hakama matarshi da y’arshi suna gidansu dansauran sunyi aure…

“yanzu haka alhajin yana police station “OK to shikenan badamuwa..

…bayan sundawo suka fadama master sak ‘onshi hankalinshi yatashi sosai da sosai…

Aranshi ko tunaniyake taina zaifara nemanta “amma megadin yafadamuku kasar dataje? ”

“a yafada mana “Yace suna England “ok toshikenan zaku iyatafiya…

Bayan faruwar haka da wata biyu master yashirya yanufi England domin nemo humaira….

Ayanzu inkaga yadda humaira tazama saikayi mamaki “ga kyau ga class yanzu yanbiyunta watansu nabiyu kenan…

ayaune master ya dira kasar England domin dubo abun kaunarshi…

 

Tunda ya isa ahotel ya sauka yaci abinci yahuta sanna yafita yaje yasami hayan mutane yabada cigiyarta…

Wasa wasa master baisami labarin himairaba gashi yau satinshi biyu dazuwa kuma yayi aljawarin bazai komaba saiyaga humaira…

Humaira nazaune a falo tana danna system dinta jidda tasata agaba itama saita danna tajiyo ana sallama tana waigawa tags basira…

“oyoyo bestyna yakike ya garin? Wallahi alhmdllh yababyna rigimar metakeyi? ”

Kimga wani assignment nakeyi to ita tadauka wasanakeyi aciki shine take rigimar inbata bayan ubanta baitaba bani kudiba…

“yauwa niko tambayar danakeso bamiki dama itace “wai ina baban su jidda? ”

Yana gidansu barikiji wani abu yadda akayi nahaifesu nan talabarta ma basira komai… ”

“a lallai kunyi kokari amma kinsan cewa yadda yasaba miki dinnan bazaki iya hakuriba? ”

“chab hakuri nanawa nikam bani bukatar komai”karyakikeyi wallahi suka kwashe da dariya….

 

“tshi mushiga ciki yar uwa “suka wuce dakin humaira ”

Ke bakisan wani abuba wannan miskilinne zaibiyoni aidole yabiyoki tunda kin dandana mishi zuma kingudu kinbarshi…

 

Pls kuyi hkr dawannan nashiga busyne yau.

 

 

 

 

Muje zuwa.

 

 

 

 

My XEXENNI SMART love u wujiga wujiga Allah yafito muna da danbava lfy

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

Back to top button