Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 59-60

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

5️⃣9️⃣⏏️6️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace”miye Haka Fatima karki kuskura wallahi Dan bazan dayu wanan abin ba ai cewa nayi ki fad’a min miye kike so a namiji da bani dashi kawai Dan kin girmeni girmanki na banza girmanki na ofi wallahi Zan mugun Saba Miki”

Sake baki tayi tana kallonsa takaici na niman kasheta sai tayi murmushi takaici ta me wani kallo yaranta is written all over him ta nuna kanta tace”nayi lalacewar da zaka kirani matarka hydar,Dan na baka Ido ka Raina min hankali ba tare da kayi la’akari Dana girmeka ba,Ashe nayi kwantan da d’an yaron that is young enough to be my son zai aureni wallahi I will not be alive to witness this na rantse sai ka sakeni apart from that I will sew you for this nonesense ”

Ya tabe Baki Dan in akwai abinda ke Bata me Rai shine ta kirashi yaro wanan abin na mutuwar kashesa Dan yasan zaiyi abinda Dan shekara 40 bazai Yi ba

Yace”don’t drag this in Kika ce Zaki jaaaa Dani wahalal da kanki zakiyi Dan bazan sakeki ba wallahi

Cikin mamaki ta sauko da akwati tace”bazaka sakeni ba ka ce?”

Yace”bazan tab’a sakinki ba ”

Wani irin zabura tayi tayi kanshi ta Fara kaime fuka ko ta Ina Amma ko gitzo beyi ba ya tsaya kikam like the soldier that he is sai da ta gaji Dan kanta ta sulale samam kujera ta fashe da kuka in ta tuna irin rawar jikin da tayi tayi sai taji jikinta yayi sanyi watoh shi ta shawa kayan mata,ta masa girki ta gyara gida saboda karamin yaro

Kallo d’aya zaka Mata kasan a firgice take fuskar Nan ta koma jawur

Sai Kuma ta mike tayi kofa sai taji shi a rufe

Fuska d’aure irin zaka budewa yaro Ido din Nan tace”taso ka bude min kofa ”

Shareta yayi ya cigaba da latsa waya,Aiko zuciya ya dubeta tayi kanshi tana zuwa ta fisge waya tayi wurgi dashi ta karasa inda wayar ya gangara ta take harda murjewa

Ta cire dankwalli dake kanta ta d’aura a kugu tace”kana tunanin Kai kadai ka iya yaranta zan nuna maka Ni wacece

Kicin taje da gudu ta d’auko tabarya sai gata ta dawo da gudu garin gudu skirt ya shige Mata kafa ta zame har kasa bakinta ya bugi kujera tabarya ya gangara sai ga jini na zuba a bakinta

Ta gefen Ido yake kallonta dukda yaji fadiwar har ransa Amma ya basar tashi tayi da k’yar tana jan kafa ta d’au tabarya ta Fara fasa fashen tv ta fasa tv ta fasa devider ta fasa center table ta Kuma fasa show glass dinta

Har yankewa tayi a hanun jini na fita ta d’au zai taso ya Bata hakuri sai ta gan gyara kwanciya yayi a 3seater

Wurgi tayi da tabarya ta karasa gabansa ta cakumi kwalar rigarsa daga kwance da yake tace”ka sakeni Dan ubanka

Wanan karon ran maza ya b’ace ya tashi zaune

Ta sake damke wuyar rigarsa yaji zafi Amma be nuna ba ya dinga kokarin danne fushinsa

Tace”Ni nafi karfinka wallahi Ni sa’an ubanka ne ba Kai ba ka sakeni kafin in……..”

Bata karasa ba ya sauke Mata wani lafiyayyen Mari da Saida ta gan taurari jini ya b’alle Mata a hanci sai Kuma ya rike Kai ya juya Mata baya dan ta kaishi bango ne

Sulalewa tayi kasa ta jingina da bango tun daga wanan lokacin Bata Kuma cewa komai ba

Wani ciwon Kai ne ya dirar mata ta lumshe Ido sai ka rantse bacci take Amma ba bacci take

Juyowa yayi ya duka a gabanta yace”

 

Maman Nur

Back to top button