Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 43-44

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

4️⃣3️⃣⏏️4️⃣4️⃣

Sosai ake ta Shirin tariyarta gadan gadan gyara ko tana Shanta tun tana biyewa su anty shuwa har ta Gane kaita zasuyi su baro Dan zuwa yanzu Bata iya bacci Dan wani irin ni’imar ke saukar Mata na tashin hankali,ita kanta tasan had’uwarta da aliyu wani al’amarine me wuyar fassara Dan zata mugun gigitashi

Khadeejaht kullum tana sintiri a hanya planing suke sosai

Wani irin haske Miss Fatima tayi ta Kara kyau skin dinta na wani sheki Bata fita Dan data kirashi zata fita sai ya Hana makaranta ma ba sosai take zuwa ba yanzu sai tana da business

Yau tariyar saura kwana goma tana kwance a d’akin da aka ware Mata a gidan abbu sai ga khadeejeht ta shigo

Tashi tayi zaune tace”sai yanzu tun safe Nike jiranki”

Tace”ai in Baki yabeni ba bazaki kusheni ba kullum Ina sintiri akan hanya nine kasuwa nice Nan nice can,bani Nan bani can “abin sai a hankali shi ya killece ki Ni ya barni Ina yawo toh gobe hutawa zanyi muktari ya Fara fad’a akan yawo na yayi yawa ”

Miss Fatima tace”shi ya Isa baki fad’a Masa Ni ba ce toh in bakiyi yawo ba wa zaiyi min tunda ba kawayene da Ni ba ”

Khadeejaht tace”Ni duk ba wanan ba kin shirya ne Dan yau Zan tafi gida da wuri

Tace”wallahi yace be yarda inje ba but zanje ai Baya kasar”

Khadeejaht ta sake Baki tace”meyasa yake haka ne kawai muje household mu siyi kayan kicin shine zai Hana”

Cikin damuwa tace”wallahi khadeejeht abin na damuna wallahi ”

Khadeejaht tace”ai dole nashi yayi yawa Mana”

Fatima tace”Ni saima yake Abu kamar yaro baya daukan Abu serious”

Khadeejaht tace”Anya zai bari kiyi aiki kuwa?”

Fatima tace”ai Bari ya Zama Masa dole Dan bazan Zama dependent ba Ina son Independence a rayuwata bana son na dogara da kowa he is over protective sai wani Hali daya tsiro Wanda da can ban sanshi dashi ba

Abu kad’an sai ya Fara matsifa ga nuna iko abin takaici mAh wani abin Yana yinshi cikin yaranta ne na rasa gane Kan wanan lamarin how could a full grown up man zaiyi ta Abu kamar yaro jiya da daddare fah Wai in tura me hoton kirjina he want to see them
Toh khadeejeht in ba yaranta ba me zaiji a hoto Wai da naki shine yake fushi danitun jiya”

Khadeejeht tace”toh fah sabon salo toh shi in Banda abinshi ke da kike mallakinshi miye na wani yin hoto a tura me tsiranci sai kace bazaki tare ba ”

Mikewa Fatima tayi ta shiga bayi ta wanke Baki ta fito tace”,oho Ni wallahi khadeejaht gabad’aya dabi’un shi Yana bani mamaki ga muryarsa daya tsaya min arai Jin muryarsa Nike kamar wani student Dina

Khadeejaht ta zauna dan ita kanta wanan al’amarin na Bata mamaki Taya za ayi tunda ake soyayya ba a taba ganin juna kusan shekaru,Kuma Wai da ya tashi zuwa cikin dare ya Zo beyi ko minti talatin ba be Kuma dawowa ba,daga zuwa tambayar aure sai a d’aura aure Kuma tunda akayi aure Yana Nigeria be Zo ba da tayi korafi cewa yayi in har ya taho bazai iya rike kansa ba gudun ya far Mata Bata tare da ta tare ba gashi Wai Kuma zai bar kasar tafiya zaiyi

Uhmmm kawai tayi tayi sai sauke ajiyar zuciya take Dan duk lokacin da tayi tunanin warware komai sai taji kanta ya Kuma d’aurewa mussaman da Suka je dankareriyar gidan da zata tare,gidan Mai kyau na gani na fad’a na bawa makota haushi Wanda data shiga gidan Saida tsoron Allah ya kamata gidane an kerasa kamar babu gobe dukda Abbu yayi kokari wajen Yi Mata kayan daki sai ta gan duk ta raina kayan da Suka kai

Aiko suna shiga falo Suka gan an zuba kujeru na alfarma babu abinda ba a sa ba karshe sai juyowa sukayi da kayan Daman shi alhaji Bashir Saida yace Kar a kawo Abbu ya kafe Ashe duk sun zuba kayan

Abinda ya sake Bata mamaki shine

Maman Nur

Back to top button