Matar So 12
Page…12*
Ganin Ahmad yayo kaina kaman zai taɓa ni yasashi fitowa, wani tsare gida.
“Mr Bature don’t dare touch her.”
Cak Ahmad ya tsaya cike da mamaki, for the first time ɗago idanu yayi ya kalle Mai Nasara, aikuwa yasake tamke fuska, cikin wani irin iko yace.
“Maryam zaki wucce gida.”
Jikina ba laka, na shige Rahimah zatabi bayana Ahmad ya tsayida ita, buɗe bayan motar yayi ya fito mata da tsarabar da ya kawo daga, china sai wanda Umminshi tabashi ya kawo mata, dakyar ta amsa sabida tsoron iyayenta.
Ganin haka yasa Jikin mai nasara yayi sanyi, koda rahimah ta shige cikin gida, cewa yayi.
“Kaiii ni store.”
Kallonshi Ahmad yayi zai yace.
“Kana son Yarinyar kenan irin wannan kishin?”
“Ko ɗaya bana sonta bana jin zan iya sonta kawai naga rashin dacewar kane nason taɓata, da fatan ka fahimce ni, batun kishi ni baya cikin agenda ne, dan banyi Imani da akwai soyayyar da zata sani kishin wata aba ba, musaman wannan jaririyar wacce komi kayi mata sai kuka.” Ya faɗa tare da kauda kanshi.
Sahad store suka tsaya koda suka shiga, tsayawa yayi yana kallon kayan a hankali ya shiga min sayayya kamar hauka, sai da Ahmad ya dakatar dashi sannan suka biya kuɗin, kallonshi Ahmad yayi cikin nutsuwa yace.
“Ni ban gane ba, kana nufin duk wannan shirgin babu so a cikinshi.”
Cak ya tsaya da wayar da zaiyi da Aman yace.
“Amma kai kan anyi ɗan kutumar uba, Mi zan so a jikin wancar abar ne nama fasa kai mata.”
“Ai baka isa ba, sai munje dan Ubanka.” haka suka kaure da faɗa har kofar gidanmu sannan suka kira wani yaro suka mika mishi kayan da yayi mishi nauyi suka sake kiran wani suka bashi, tare da ɗan abin hasafi.
Yaran suka kwashe kayan suka bar kofar gidan,
…….
Tunda muka shiga gida nake haɗiye kukana, har nasamu damar shiga ban ɗaki, kuna fanfa nayi tare da fashewa da kuka na dafe goshina, nace.
“Ni Maryam Sajida mike shirin faruwa dani ne? Haka daga zuwanshi sai matsala na shiga uku..”
Kuka nayi sosai sannan ina gamawa nafito bayan na wanke fuska nafito amma naki yarda nayiwa kowa magana, kayan Rahimah muka shiga buɗewa muna tayata murni nida Aunty Gausiya,, muna cikin haka sai ga yara da nikinnikin kaya wai nawa.
Aikuwa Umma ta fara faɗa sosai ita bata so, abinda suka kayi mana kiran mamie tayi ta faɗa mata, dariya tayi kawai tace.
“Kyautatawa ne, ba renin bane”
“Nidai don Allah su daina nafi son, mutunci fiye da kashe kuɗin nan Allah yayi mana jagora.”
Haka suka katse kiran, tare ds girmama juna.
…….
Zaune take a gaban Uwarta tans ruzga kuka ɗago jajjaye idanunta tayi cikin kuka tace.
“Ammy kishiya fa, taya zan bar shi ya kwana da wata bayan ina ɗauke mishi lalurashi.”
Harara kannwarta tayi cike da takaici tace.
“Madalla wani shege ne zai ajiye mace irinki kina juyashi son ranki, idan yazo kice kar ya taɓa miki nonuwa sabida ke matar aljanna ce an halicce daga suffa na musaman gwara yayi auren, tunda kika gaza rike y’ar cikinkin Aunty na tattara al’amarinki na watsa gefe Allah yasa yarinyar da zai aura ta rabaki dashi har abada, kina ji kina gani mijinki yafi karfinki.”
Tana gama faɗar haka ta juya tabar gidan ranta a ɓace.
Kuka Hafsat ta cigaba dayi kaman zata cire ranta duk iskanshi da takewa Ahmad tana masifar sonshi.
” Hmm kiyi hakuri ki koma ki zuba mishi ido ni kuma zan san abinyi” Inji uwarta knn.
****
“Hmmm namiji ba amana, ya kusan wata biyu kenan tunda yayi aure ya suka tafi da matar,ku bani shawara.” inji Hindu a grp ɗin zubar gado.
“Kice ansha dake kenan in nice kashe amaryan da mijin zanyi dan bazan raba makwanci da kowacce shegiya ba.”
“Kaiii Nancy_Cool wannan ba shawara bace, kawai ki bata hakuri amma kyace ta kashe mijinta da kishiyarta.” Inji Oum Walda,
Kafin kace me grp ɗin an sake hira, wasu da shawaransu maikyau wasu, mara amfani.
Can Nancy tace.
“Mrs Mandara ki bamu hoton shege mugani.”
Jikin Hindu na rawa ta turo musu motar ranar wuninsu Rahilah.
A cikin min 1 sama da mata arba’in suka buɗe,
“Laaaaa! Malama Rahilah ce kishiyarki kuttt ta kare miki Mrs Mandara dan kin rasa mijinki.” Inji Farisa,
“Kuttt Yar gidan Malama Atika kan uba dama itace kishiyarki babban bula uba, kuma ance ya tafi da ita kasar waje wani hauka ne yasa kika haɗa miji da Yaran gidan Malama hasina, duk cikin yaransu mutum ɗaya ce taki zaman aure amma tana cin bakar izaya, Malama Rahilah kuwa hmmm wayayya ce dan tafi yan uwanta rawan kaii kedai ki jata a jiki ku zauna lafiya matuƙar kika ce zaki shiga ki fita wallahi karshe kece zaki rasa mijinki dan Uwarsu a tsayw take akansu kuma bazata taɓa barin a cutar mata da yara ba, shawara kyauta…”
Ai duk wanda yasan Umma sai da yayiwa Hinduh kashedi da karta fara ɗaga hankalinta da nufin cutar da rahilah.
Can wata maman dady tace.
“Ku da kuke bata hakuri kun manta Shi mijin ɗan Hajiya falmata ne, fa kuma auren ita Hajiya falmata ta nima mishi, indai har mace irin hajiya falmata zata nimawa ɗanta mace daga gidan Malama hasina ku tambayi mrs Mandara miye matsalarta da mijinta har uwar miji ta nima mishi aure, kiyi hkr@ mrs Mandara tayu ke baki sanni ba amma ni nasanki wallahi babu na mijin da zai iya da halinki kuma baxaki fahimci haka ba sai kun zauna guri ɗaya da Rahilah…”
Aikuwa Hindu ta fusata ta fara rashin mutunci sosai.
Manna mata hauka sukayi kowa ya samfee.
****
Bacci take idan kaganta zaka rantse irin halfcas ɗin nan ne a cikin wata biyu da barinsu gida tayi wani kyau ga kibar da ta haɗa, kumatun nan masha Allah, sake jan bargon tayi sosai ta cigaba da baccinta, Rahilah knn yanzun ko fita yawo bata so bata da wani aiki sai bacci, dan ynx bata da wani aiki da ya wucce bacci. Ga ɗan zazzaɓin da ya tasotaa gaba shi ya hanata walwala, yana tsaye akanta yaye bargo yayi, abinda idanunshi ya gani yasashi haɗiyar yawu.
Jin babu bargon yasata buɗe idanunta akanshi ai zubur ta mike, tayo kanshi tare da faɗawa jikinshi, tana goga fuskarta a kirjinshi riketa yayi yace.
“Yau zamu koma gida, naga zazzaɓinki yaki sauka.”
Ɓalle mishi ɓotir ɗin rigarshi ta fara, rike hannunta yayi cike da damuwa yace.
“Baki da lafiya, kinji yanda jikinki yayi zafi kuwa don Allah kiyi hakuri nima azumi nake..”
Kuka tasaka mishi tare da tsaga rigar baccinta jikinta na rawa ta shiga zuke mishi zip ɗin wandonshi, yana tausayinta amma ita sam bata tunanin haka, janyoshi tayi suka faɗa gadon sannun a hankali take binshi karatun da ya koya mata take mishi bitar kowani layi da kowani shafi da aya, sai da ta kawo mishi, cike da damuwa yace.
“Miye damuwarkine ynz da son Ayi make love dake.”
Idanunta da suka kankance ta buɗe cikin rawan murya tace.
“Wallahi ban sani ba, amma kayi hakuri bazan kuma damunka ba.”
Komawa gefe tayi tare da fashewa da kuka, tana dafe maranta wanda take jin kamar zai fashe, tausayinta yaji tare da zuba mata ido cikin nutsuwa ya xare kayanshi yayi mata rumfa da kirjinshi, daga nan ta lumshe idanunta kwalla na zuba daga cikinsu.
Duk wani abinda yasan zai kunnata sai dayayi, kuma cikin dace yasamu har tasake dawowa yanda ta fara, jikinshi na rawa ya ratsata, kallon fuskarta yayi wanda yanuna alamun hakan take so, shi kuma jin yanda ko ina na jikinta yayi masifar zafi har inda yake yasashi sassauta mata yabi da ita a nutse har dukkansu bukatarsu tabiya, kafin ya gama dai daita kanshi bacci yayi gaba da ita, komawa gefe yayi yana kallon fuskarta cikin nutsuwa yaga yanda tayi fayauuu sai yar ramar da ya bayyana a face ɗinta ga kirjinta sun cika sosai,
Dafe goshinsa yayi yana kallonta wannan shine azuminshi na uku da yayi tana karya mishi dake ba farillah bane sai bai wani damu ba, mikewa yayi ya shiga ban ɗaki yayi wanka ya fito, ya shiga haɗa kayansu tsaf, sannan ya shiga ya haɗa mata ruwan wanka, cak yayi ban ɗaki da ita buɗe idanunta tayi ta fara mita,
“Ni wallahi bana son haka, kuma sai ka kara min karatun dan bai isheni ba.”
Zaro idanu yayi yana mamakinta, bai kulata ba sai ma taimaka mata da yayi har ta gama wanka suna fitowa ya direta a bakin gado shiryata yayi fuskarshi a murtuke dan ya lura sam bata damu da kanta ba, yana gamawa yace.
“Idan yayi miki muje..”
Mikewa tayi sanye da doguwar riga, ta fara takawa a hankali har suka bar ɗakin lifte suka shiga tana kallon yanda ya ɓata rai, rungume shi tayi ta baya tare da sake kuka, juyawa yayi ya rungumeta cikin rarrashi yace.
“Baki da lafiya, yawan rough sex zai baki matsala ki bari muje gida sai muga likita kinji.”
Lafewa tayi jikinshi har suka sauka, kasa buɗe kofar yayi suka fita daga hotel ɗin motar da zai kaisu, Airport na jiransu.
Tunda suka shiga ta kwanta a jikinshi har suka isa airport ɗin, daga nan suka zauna har jirginsu ya fara ɗiban mutane.
****
Yau muka fara waec cikin nasara muka fito, dake mun fara da biology practical, ni ɗaya na dawo gida ina kutsa kai sanye da hijab da nikk’af ɗina nasamu mata a cike.
Juyawa nayi na koma ta kofar falon Malam, na shiga akwatina guda uku na gani ɗaya purple, ɗaya Buberry sai ɗaya pink,
An ware kowani sit sai hira suke da barkwace har suka mike da niyyar tafiya, abinda na fahimta shine kayanmu aka kawo, ni da Rahila da Rahimah.
Dan naga har da yan uwan Mamie,
Bayan fitarsu nima nafito, ganin Aunty gausiya na shigar da kayan, na kauda kaina.
Zuciyata na cigaba da bugawa.
Ganin naki kallon idan kayan yake yasata kallona.
*****
“Daddy kacewa Momy tayi hakuri nikan bazanje bodin schl ba don Allah fa.” Inji Huda tana matsar kwalla.
Shiru yayi dan ya gaji ya rasa yanda zai mata, bayani ta fahimta shareta yayi ya cigaba da abinda yake gabanshi yana jin mikewarta tabar falon, shima ajiye abinda yake gabanshi yayi ya nufi ɗakin Balkisu, zama yayi abakin gadonta cikin nutsuwa yace.
“Ki hakura da kaisu bodi ɗin nan tunda basu muradin haka.”
Juya idanunta tayi ta sauke akan fuskarshi, taɓe bakinta tayi sannan tace.
“Ai nagama magana, ana dawowa hutu zasu wucce turkish sai dai suyi hakuri.”
Sam shi a rayuwarshi baya son musu ko taurin kai, shi yasa da yaga ta kafe dan ba jinsh zatayi ba ya bar mata ɗakin.
Taɓe bakinta tayi cike da iko tace.
“Wallahi tafiya zasuyi.”
Yana komawa falonshi ya turawa kowacce dubu ɗari shida shida, ba tare da yayi musu bayani ba,
. Kamar an jefota haka ta shigo tana kallonshi cikin niman karin haske.
“Kuɗi nagani Abban samee.”
“Eh na faɗar kishiya ne.”
Daga haka bai kuma cewa ci kanki ba, aikin gabanshi ya isheshi ma,
Fita tayi fuuuuuu ranta a ɓace wannan karon wacce irin mace zai kwaso musu,
****
Tsakanin Rahimah da Ahmad ba’a cewa komi dan luv ake bugawa na fitar hankali, gashi hafsa ta ɗaga mishi hankali da biko yana mata kwana, aikin gidanshi kuwa an gama shi dake akwai kuɗi a kasa.
……
Asabar da lahadi bama zuwa ko ina gidan hajiya falmata muke zuwa ayi mana gyaran jiki inda ake ta bamu yayan itace kawai da dilke.
Shi yasa muke yawan amfani da nikk’af ɗinmu.
****
Karfe biyun dare suka sauka a lagos, da karfe shida na safe suka bi jirgin kaduna.
Ahmad yaje ya ɗauko su, wajen tara nasafe, muna tsaka da karyawa ta shigo gidan dan bamu da jarabawar safe sai rana,
Muryanta a sanyayye tayi sallamah mikewa mukayi da gudu zamu rungumeta, ashe yana bayanta, mai da ita bayanshi yayi fuskarshi ɗauke da murmushi yace.
“Bata da lafiya karku kada ita.”
Kallonshi Mamie tayi ta watsa gefe tace.
“Toh fito min da ita,”
Janyota yayi ya kaita gaban Mamie, zama yayi yana murmusawa,
Ita kuwa zuɓewa tayi jikin mamie tare da fashewa da kuka, duk sai mamie ta ruɗe tana tambayarshi lafiya.
“Ina nasani Mamie duk tasani a gaba da fitina gashi bata da lafiya nayi bayani taki ta fahimta, ki mata bayani bari naje kinkinau, na gyara part ɗinta zuwa dare zanzo ɗaukarta.”
Yana gama faɗar haka yafita,
D’ago fuskarta mamie tayi taga har tayi bacci, kare mata kallo mamie tayi a bayyane tace.
“Alhamdulillah, Allah ya inganta.”
Gyara mata kwanciyarta tayi, tana shafa kanta. Kallonmu tayi da mukayi tsuru tsuru,
“Ku gama mu cigaba da gyaran ko.”
****
Ya isa gidanshi lafiya falon hindu yaje ya sameshi ba sauki, lekawa yayi ɗakinta yasamu tana baccin asara.
Kyaleta yayi ya koma sider ɗin Rahila ya gyara mata komi tass sannan ya mike akan doguwar kujera sai bacci.
Dan yagaji ainun.
……
Tsaf ya shirya ya sanye da yadin boyel, ruwa ashe motarshi kiran honda ya hau, ya tadda ita sai unguwarmu tura yara yayi wai ana sallama da maryam sajida, inji Mai nasara.
“Ayya kace masa bata nan,” Inji Mama Amarya.
Koda yaron ya dawo mishi da sako, bai wani damu ba ya kaɗa kan motarshi sai zaria…
****
“Ina faɗa miki ki koma ɗakinki, akwai wata yar sakoto zan karɓa miki mukulin da zaki rufe shi, shi da ita sai gani sai hango.”
“Don Allah Ammy waii yau zan koma kutt ai danasan da haka ina zan biye mishi.”
A gurguje ta haɗa kayanta tabar gidan, ko sallama mai kyau batayiwa uwar ba, ta fita a guje.
…..
Tasane shi afalo yana zaune cikin sanɗa ta shiga ba tare da niman izini ba ta wucce ɗakinta wanka ta sheka tare da tura abubuwan da uwarta ta bata, can da suka jika ta saka wani rigar bacci ta nufi inda yake,
Duk yanda yaso kauda kanshi abin yaci tura tana isowa gabanshi ya maida takardun gefe yayi ya fisgota, bai kyaleta ba sai da ya kashe arna son ranshi tare da ya mutsa mata nonuwar da ta tsana a taɓa( lemme close my mouth kar nayi divirgin ladies)
Ture hanunshi tayi cike da jin haushi tace.
“Wai don Allah miye matsalarka da nonuwana ne.”
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya janyo wandonshi ya saka kafin yace.
“A duniya ina son mace mai halittarsu kuma suna daga cikin abinda suke ɗaga min hankali hmm.”
*(Wani wakar da walid yake wai idan baka gane karatu a islamiyarsu tankwali mai katon kai)*
“Ni kuma bana son ana taɓa min dan kasan hannu guba ce, musaman hannun maza duk abinda suka taɓa sai ya tashi aiki my Anacondo, plss ni bana son ana taɓa min su kaji Third legs.”..
Jan hanciɓta yayi cike da mamaki sannan yace.
“Kinsan sunayen romancer sosai amma baki san hakkinshi ba, ban miki alkawarin daina taɓa nonuwarki ba, dan ko yanzun sun bani sha’awa musaman banin nipples ɗinki.”
Zai kai hannunshi ta buge tare da zura rigarta tabar mishi falon, tana mita ya cika taɓa mata abubuwanta tana shiga ɗakita tsaya jikin madubi tana kallon kanta dasu ɗin tsaki tayi tace.
“Kayiwa kanka daga yau babu kari balle kasamin nonuwana zuɓewa.”
……
Muna zaune har azahar sannan Rahilah ta farka, kallonmu tayi ta taɓe baki, mamaki ne ya kama mu, dan musan ba haka take ba kallonta nayi nace.
“Rahiii mike damunki ko baki murna da ganinmu ne.”
Aikuwa kamar wacce na zagi ubanta ta saka mana kuka, ga zazzaɓin da ya turmusheta amma dan tsiya kuka take kiran Mamie mukayi tazo itama takira Aman can sai gashi yazo,
Yana zama kusa da ita ta shige jikinshi, kallon Mamie yayi yace.
“Bari nakaita asibiti.”
Suna fita ya buɗe mata kofa ta shiga, yana tada motar tana saka hannunta a wandonshi buge hannu yayi cike da masifa yace.
“Mike damunki ne, always sex ko tunanin kanki baki.”
Kuka ta fasa mishi da karfi har ya tsorota gidansu ya wucce da ita tun a falo ta fara wurgi da kayanta, tana kuka.
Dakyar yashawo kanta tayi sallah ta idarwa ta shiga matsa kafarta ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, acan ya durjeta son ranshi tana shirin bacci ya kinkimeta sukayi wanka daga nan ya shiryasu suka nufi asibiti, bayani yayiwa likitan,
Kiran nurse likitan yayi aka tafi da ita wani daki inda suka ɗibi jininta da fitsarinta.
Sannan ta daw, hannunta na cikin nashi sai murza mishi hannuntake a hankali kallon likitan yayi yace.
“Dr bata son cin abinci ko ruwa bata so, sai sex ni tausayinta nake ji.”
Murmushi likitan yayi sannan yace.
“Maybe cikine yake sakata haka, amma bari muga sakamakon.”
Buɗe idanunta tayi ta kalle Aman tace.
“Ya Aman”
“Mi kike so?” ya tambayeta,
“Koko da kosae.”
Ta faɗa mishi a takaice, murmushi likitan yayi yace.
“Mr Mandara matarka ta cika rikici ynx fa to 3 ina zaku samu kosai da koko.”
Yana rufe baki nurse na shigowa mika mishi takardu tayi sannan ta fita dubawa ya shiga yi a hankali ya zaro glass ɗinshi yace.
“Ina tayaka murna matarka nada, amma bari muyi scan sai muga wata nawa ne.”
Nuna mata gadon yayi ta haye gadon a hankali ya ɗiga mata gel sannan ya shiga goga abin amaranta yace.
“Mr Mandara zoka ga babynka na fivewks nd 3days.”
Shiru Aman yayi yana kallon baby, a hankali likitan ya kuna karan sai ga bugun zuciyar ɗan tayi.
Kallon Rahilah yayi ya marasa tacewa har aka gama ta goge cikinta zuwa maranta.
Ta sauka a gadon rungumeta yayi cikin sanyi murya, yace.
“Zan rayu dake, zan mutu dake Abadan-Da’ima zan kaunaceki fiye da kaina zan baki kulawa na musaman a rayuwarmu Rahilah Stay with me.”
Rungume shi tayi tace.
“Ina tare da kaii, tarayyarmu bazata zama mara amfani ba, zan baka duk wani kulawa sannan zan zame maka me kare maka ajalin soyayyarka, bazan barka ka ambaci Da ciwo a rayuwarka ba, zan Zame maka burin Y’a mace…..”
Yasin hannuna yana ciwo
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….
Dedicater To Hafsat Abubakar
_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_
*BOOK 1*