Ikraam 92
Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 92…. Ana kiraye kirayen sllhn Magrib suka shigo Abuja, ynxu kam ta daina kukan da take tayi jigum bayan mota, daya daga gidajensa ya nufa da ita, bae taba kai ta gidan ba, ita dae bata ce komai ba yana gama parkin taki fitowa ya fito ya bude mata kofa yace “fito mana” cikin kuka tace “ni gidan Mami xaka kai ni” yyi shiru snn a hankali yace “to fito gobe da safe xan kai ki” kin fitowa tayi sae da taga xae wuce ya bar ta snn ta fito da sauri tana hawaye ta bisa, gida ne me kyau ssae bbu abinda bbu a ciki, ya nufi sama tana biye da shi a baya, ya bude wani daki ya shiga snn ta shiga, da kansa ya shiga gyara dakin sbda kura, tayi jigum kan kujera tana kallonsa, har ya gama snn ya shiga bathroom yyi alwala ya fito yace taje tayi ita ma xae wuce masallaci, sae da ya fita snn ta shiga tayi ta fito ta tada sllh, tana xaune kan darduma har lkcn ya shigo gidan rike da ledan abinci ya xauna gabanta ya bude ledan yana murmushi yace “look, ur favourite” ta sauke idonta kan fried rice din da ya siyo masu da kaxa, snn ta dauke kanta ya mike ya fita xuwa kitchen don dauko masu plate, da kyar ya lallabata ta ci abincin kadan ganin taki ci yasa shima bae wani ci ba ya xuba mata hollandia Milk shima taki shan na kirki, shiru yyi yana kallonta snn ya mike yace “xan tafi masallaci” bata ce masa komai ba ya fita sllhn isha, yana fita ya ciro wayarsa ya kira Maryam tana dagawa yace “hello Maryam, am vry srry baxan samu dawowa yau ba sae gobe da safe, na je dauko Ikram ne gidansu, ae na gaya maki, idan baxa ki iya kwana ke daya ba kya iya kiran frnd dinki ku kwana tare kinji, kiyi hkuri dear” ya jira jin me xata ce snn yyi murmushi yace “luv yhu 2 gudnyt” snn ya katse wayar ya nufi masallaci, ko da ya dawo Ikram na wanka, ya kwanta kan gado har ta fito daure da xani ya bi ta da kallo ta isa inda jakarta yake ta bude ta ciro kayan shafe shafenta yana kallonta har ta gama shafe shafen snn yyi murmushi ya kauda kansa, ita dae ko kadan bata rabo da turare da mayyukan kamshi, wasu habits dinta sak na Mami, ssae Ikram take da tsaftar jikinta ko da yaushe cikin kamshi xaka ji ta, shi yasa take burgesa ta nn wajen, kayan bacci riga da wando sky blue ta dauka ta nufi bathroom tasa ta fito, ya bi ta da kallo yace “kinyi sllh ne” ba tare da ta kallesa ba tace “ehh” bae kuma cewa komai ba ya mike ya shiga bathroom don yin wanka, ko da ya fito Ikram ta kwanta idonta a lumshe kmr mae bacci, ya gama shirin baccinsa ya hada tea ya sha, snn ya kashe wutan dakin ya kunna mara haske ssae ya kwanta shima, bayan kmr minti goma ikram ta juyo a hankali tana kallonsa suka hada ido, dauke kanta tayi da sauri don bata yi tunanin yana kallonta ba, ya dawo kusa da ita a hankali ya rungumota murya kasa kasa yace “kallon me kika juyo kike min” bata ce komai ba ya kira sunanta a hankali “Ikram,” kasa amsawa tayi ta rufe idonta, ya juyo da ita suna facin juna yace “sbda me baki son mu xauna lfya Ikram” muryarta na rawa tace “sbda bana son ka” shiru yyi bae ce komai snn a hankali yace “to wa kike so” ta fashe da kuka ita ma a hankali taki cewa komai, ya daura kanta a kirjinsa yace “to ya isa, kiyi hkuri” bata kuma cewa komai ba bayan kmr minti biyar yace “kinga sbda baki so na na kara aure Ikram” mikewa tayi xaune da sauri tace “to ina ruwana don kayi aure” sae kuma ta fashe da kuka ya rungumota yace “ae ba don bana son ki bane nayi aure ba sae don kar in fada ga halaka, kuma kinga jiya rashin ki da fushin Mamina gareni yasa na kasa kwana daki daya da amaryata, ni ke nake son kusanta ba ita ba” turasa ta shiga yi tana kuka ssae, a hankali yace “tun daga rana ta biyu da na kuma ganin ki naji son ki Ikram, ina sonki ssae, amma ke baki sona wanda kike so daban kuma yyi aurensa ya kyale ki da alkawarin da kika daukar masa, har ya haifi dansa, ke kina nn kina cutar mijin ki kin hanasa hakkinsa, kina daukar tsinuwa mala’iku, is dat fair Ikram” ta kwace kanta cikin kuka tace “to ba kai bane kaki sakina ya aureni, kai ne kayi ruin din rayuwarmu, tun da kayi auren ka ynxu ni ka sakeni in aura wanda nake so don baxan xauna da kishiya ba wllh wllh, bana sonta, bana sonta wllh baxan iya xama da ita ba” cikin kuka ssae ta karasa mgnr, Khaleel yyi murmushi yace “idan ya aure ki shi wanda kike son, ita kuma uwar dansa ba kishiyarki bace ba knn” bae jira me xata ce ba ya rungumeta ssae yace “ni matata bata da matsala nasan xa ku xauna lfya, ina son ta koya maki abubuwan rayuwa ne Ikram” turasa ta shiga yi tana kuka mae taba xuciyar mae sauraro, ya kashe wutan dakin a hankali yace “ina son mayar dake cikakkiyar mace yau Ikram, ki bani hadin kai plsss, 4 my gud 4 ur gud,” bae jira me xata ce ba ya rufe mata bakinta da nasa, wae daren nn yaga tashin hankali gun Ikram tun kan bae kai ga mata kmai ba bbu irin kukan da bata yi ba bbu irin rokon da bata yi masa ba ko ina na jikinta na rawa, amma ya toshe kunnensa don ya daukar ma kansa alkawarin ranar xae mayar da ikram tasa, bae ankaraba ya ga yarinya ta sume masa ko numfashin kirki bata yi.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar