Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 37

Sponsored Links

Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 37…… Aliyu ya kauda kansa da sauri ganin da gske xuba masa kasan xata yi cikin baki, ya wara idonsa yana dariya yace “ynxu Ikram sae ki xuba min wnn kasar cikin baki” ta bata fuska tace “to ba abincin da nayi bane, ni ba ruwana da kai kuma kai ba Mijina bne tunda baxa ka ci tuwona ba” Dariya yyi yace “kina son kashe mijinki knn ko bby” ta xaro ido tace “waya ce maka yana kashe mutane?” yace “to ke fara ci sae ki ba mijin ki ma ya ci” tace “to” snn ta kai cokalin kasan habarta ta manna kasar ta fara yi kmr tana cin abu tana lullumshe ido, sae dariya yake yana kallonta, tace “huhmm ddi yayana” khaleel ya girgixa kai yyi tsaki ya maida hnklinsa ga system din gabansa, Ikram ta murguda masa baki tace “meyasa kke kallonmu?” Aliyu yyi mmkin gninsa a balcony din, yana kallonsa yace “kai baka je birthday din Maska bne, tot tare ku ka tafi da Jaheed” Khaleel yyi masa bnxa ya ci gaba da danne dannensa ba tare da ya kalli inda suke ba, ikram tace “yayana kar muyi wasa da shi, kar ka kara masa mgna kaji” murmushi Aliyu yyi yace “to bbyna” ta kwashi robobin wasanta ta nufi famfo da su tace “xo ka taya ni wanke wanke oya” ba musu ya bita, sae da ta fara daga kai sama ta kalli Khaleel dake binsu da kallo, ta murguda masa baki ta bude famfon, tare suka dauraye kayan wasan da Aliyu ta daura su kan tray ta basa tace “kaje ka ajiye min su a can” nn ma ba musu ya karba ya kai su inda ta nuna masa, ta gama wanke hannunta snn taje ta dauki takalminta tasa ya karaso kusa da ita yace “Mami na ciki bby?” ta girgixa masa kai tace “tace min xata tafi meetn,” ya kama hannunta yace “to mu shiga ciki” duka wa tayi da sauri tace “asshh” shima ya duka yace “me ya faru” kmr xata yi kuka tace “kafata ke min ciwo” ya durkusa gabanta yana kallon kafar yace “me ya same shi” ta daga kai tana kallon Khaleel dake kallonsu ta hararesa tace “ko ba faduwa nayi a stairs ba yaya Khaleel yace min Allah shi kara shiyasa yake min ciwo” hkuri ya shiga bata yana hura mata kafar yace “mu je in sa maki magani” kmr xata yi kuka tace “ni baxan iya tafiya ba ka goyani yayana” buda ido yyi yana kallonta yace “in goya ki” ta gyada masa kai ta koma ta bayansa don har lkcn yana durkushe gabanta ta haye bayansa, dariya yyi ya kwashe takalmanta ya mike tsaye, dariya ta dinga yi jin ta a sama, ta daga kai tana kallon Khaleel da ya gyara xama da kyau ya rike haba yana kallonsu, tayi shiga yi masa gwalo, Aliyu yace “to in saukeki hka mu tafi ciki” da sauri tana girgixa kai cikin daga murya tace “A’a A’a ni ka tafi dani baxan iya tafiya ba” shiru yyi ya kasa tafiya, kmr xata yi kuka tace “mu tafi mana” yana juyawa xasu fita Mami ta shigo garden din tana cewa “Ikram na kusa fara dukanki tunda baki jin mgnata ba ca nayi ki dauko readern ki kiyi karatu ba kafin in dawo shine kika bar min shi a falo ko, to daga yau na raba ki….

Back to top button