Dan Fashi Hausa NovelHausa Novels

Dan Fashi 41-42

Sponsored Links

*PAGE* *41* */* *42*

Dedicated to ummu affan wannan shafin nakine kiyi yadda kikeso dashi nabakishi kyauta kawata i love you so very much dear

“dawa zakayi magana?”badai daniba danbanida time d’inka.

“pls karki kashe wayan kisaurareni mana kinsan irin abo..

aikafin yakarasa tuni takashe wayanta shiko master kamar yayi kuka barci gagararshi yayi cikin darennan dan yamatsu washe gari tayi yaje school din ko zai ganta…

Dasafe master yashirya yanufi school din su humaira tunda ya isa yake dubata baigantaba zaishiga mota kenan yahango basira zatawuce gida yak’arasa gunta tare dacewa…!

“barka dai k’awarmu tajiyo dasauri saitayi murmushi yauwa barkadai mijinmu ”

“pls adress d’in k’awarki zaki bani ‘ok badamuwa tafad’a mishi yamata sallama yawuce aiko direct gidansu humaira yanufa.

Yana isa yakirata dawani number “ta d’aga.

“hello pls kifito ina k’ofar gidanku ‘ aiko bayan 10 minutes saigata ita da Jidda tana mata k’iriniya saitabata chocolate tana isowa taga shine tayi mamakin yadda yazo gidansu sai basira tafad’o mata arai..

“pls kitsaya kisaurareni “waike bakiyi missing d’inabane? “yayi mata maganar in a could voice.

Ta tab’e baki “Allah yakiyaye inyi missing d’inka ‘ bakya bukatatane?”

“pls repit your words coz i dont get u” i need more clarification.. ”

shiko mamakima tabashi yadda takemishi magana cikin fada kamar she dont know who is he..

Yana wannan tunani yaji tanacewa.

“wallahi karka kuma dawowa k’ofar gidanmu nafad’a maka Jidda ta riko hannun shi tanacewa ”

“dady kazo myshi ga kaga granny mamaki taba humaira tajuya zata shige abunta yafincikota tafado jikinshi.

“haba baby bakida tausayine yana maganarne tare da tura hannunwanshi cikin rigarta tayi saurin dafe hannuwanshi daketa yawo cikin rigarta shiko haryafara fita haiyacinshi.

“wai miye haka vanason iskanci wallahi kasakeni “to ni inason iskancin yaza ayikenan tunda ni inaso sannan kuma ina cikina? ”

“bansaniba aikasan kaman ciki dazaka dunga tambayana inayake to bansaniba..

“wallahi ko kifad’i inda babyna yake kona miki wani cikin kuma agidanku Kuma ba abunda zaifaru aiko yadda taga ranshi ab’ace yake saitace..

“to kasakeni nafad’a maka still hannunshi nacikin rigarta saida taga mota nashigowa cikin get d’in sannan taja jikinta tare datureshi tayi ciki dagudu ashe dady ne yadawo..

“sannu dazuwa dady “yauwa sannu jiddama taje dagudu tarungumeshi saiyatsaya yakalli Jidda ya Kalli master sai yaga muguwar kamar dasukeyi dady yace yaro daga ina dan y’ata matar aurece yadukar dakai dady ni mijintane nayi mata laifi bazoneman yafitarta amma taki yafeman yana maganar idonshi cike da hawaye ”

“to mushiga daga ciki suka k’arasa har falon dadyn “yauwa to yadubanka? ”

“sunana Abdullahi Muhammad kaita “a a kaiyaron alhaji muhammadne? ”

“a to ai Bokinane kuma wanane sabida dataimakonshi nadawo matsayin danake ayanzu gaskiya naji dadi dayakasance kaine mijin humaira amma ya akai meyahadaku nan master yabashi labarin komai ”

“to inaso naji meya had’aku da alhaji Umar tafida master yafara dacewa.

“mutakwas ne agurin abbanmu muntaso cikin wadata dan bamusan raina nagaba damuba duk da kudin damukedashi amvamu tarbiyar girmama duk wanda ya girmemu.

“akwai babbar yarmu sunanta aisha itama to sun hadu da alhaji umar tanasanshi sosai asheshi saboda kudinta yakesanta ahaka sukayi aure kowata biyu basuyiba yakwace mata Komainata kuma yasaketa lokacin mumuna yara kuma koda tadawo dacikinshi lokacin bamu kaihakaba to haryanzu bata Kuma farinciki yadda takedava.

Nikuma nayi alkawarin saina ramamata abunda yamata gashi sunada ya guda daya shiyasa har yartashi dashi kanshi bana sonsu..

“to kaji kadan daga tarihin rayuwarmu.

Alhaji yanunfasa “tabbas yafadaman duk abubuwan daka fadaman yanzu.

“danhaka humaira matarkace halakmalak kuma inafatan yadore har mutuwa gatanan duk sanda kakeda bukatar ganinta koyaranka kanada damar shiga duk inda kakeso.

“to dady nagode Allah yasaka da alkhairi kadaina godeman Dan kunwuce haka awurina..

Dahaka master yatafi yana jindadin yadda sukayi da abban humaira..

“bayan kwana biyu master yadawo gidan baitadda kowa afaloba yanufi wani d’aki yana shuga lokacin humaira tafito daga wanka tana jiyowa suka hada ido dagudu takoma zata shige bayin yayi saurin fincikota sai towel d’in yafita daga jikinta….

Muje zuwa

 

Lov u oll my fans

Anty jidda musa Allah yakara sauki yabaki lafiya mai dorewa.

Anty yabi Allah yakara miki fasaha da kwarin ido.

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

Back to top button