Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 28

Sponsored Links

*28*

 

Hawa gadon yayi ya zaro mata bedsheet din da sukayiwa kaca² ya miqa mata yana murmushi tare da satar kallon Mamy da takebinsu da kallo yace “yau zanyi kyauta me girma gareki Jakadiyya yana mgnr yana sunkuyawa yana dauke bra da pant din Samha da boxes dinsa yanda ya riqesu a hanunsa yana kallonsu yana murmushi yace “I Love you My Aysha” juyawa Mamy tayi da sauri donta lura kasheta Abdul yakeson yi tana fita sukayi clear da Dr Hasina amaryar Dad ta nufo part din da sauri har tana tuntube batama kula da Mamy ba saboda Kiran da Samha tayi mata take fada mata ta farke”

 

Da sauri ta shiga harabar gdan daidai lkcn da taga Jakadiyya ta fito ta riqota tace “don Allah bangaren Mainah Abdu nake nema” kallonta Jakadiyya tayi tace “lfy malama?” Cikin zaquwa tace “nice likitan Gimbiya Aysha nazo dubata ne” bata sake mgn ba Jakadiyya ta fito da wayarta ta kira Mainah Abdu bugu daya ya daga tace “Allah ya taimakeka wata matace takeson shigowa wai ita likitan Gimbiya ce” ajiyar numfashi yayi yace “ki barta ta shigo” komawa parlourn yayi ya tsaya Dr Hasina ta shigo yayi mata jagora har dakin da Samha take kwance yace “yar nan taki ta cika raki dayawa dubata sosai Allah yasa bata qara farkewa ba don na lura gautsine da ita ba wuya ta yage” ajiyar zuciya Dr Hasina tayi ta matsa gurin Samha tace “sannu Aysha” kallonta kawai tayi ta sake fashewa da kuka ficewa yayi saboda kukan ya fara bata masa rai daqyar Dr Hasina ta lallaba Samha ta bude qafarta ta dubata tayi ajiyar zuciya tace “baki qaruba amma kin gogu wannan yaron ya cika rawar kai”

Fita tayi tace “bari naje kitchen dinku nagani ko zaa samu wani abu da zakici kisha magani ki samu isasshen bacci” fita tayi ta nufi kitchen tayi saa kuwa ta samu nono kindirmo me sanyi don har ya fara qanqara ta dauka ta kunna gas din tasa a wani dan qaramin tukunya tayi hitting nashi sannan ta dauki sugar yanka biyu tasa mata ta juye a cup ta fito ta koma ta dagota ta rinqa bata tanasha tana hawaye tana share mata tace “kiyi hqr da haka zaki saba akwai wahala dama kafin ka saba amma dakin saba shikenan” bayan tasha dafaffen nonon ta bata wasu magunguna tasha daidai lkcn daya shigo dakin cikin shirinsa na sarakin gaske ya matsa kusa da ita ya sanya hanunsa ya dagota yace “ficewa zamuyi daga gdannan idan ba haka ba to yau bamu isa mu huta ba kina buqatar hutu sosai” miqewa Dr Hasina tayi tace “hakan yana dakyau amma a taimaka a barta ta huta din ga magungunan tanan Aysha batason magani saika takura Mata”

 

Tana gama mgnr ta fice daga dakin ya kulle dakin ya dawo yace “yanzu ya zamuyi ne nifa wlh bazan iya zaman gdannan ba” kawar da kanta tayi ya haura gadon ya dora kansa a qirjinta yana kallonta yace “idan nace inason haqqina sai ayimin kuka nikuma qani kamar ayu akanki” kawar dakai tayi ya lura idan ba abin mgnr yayi ba bazata kulashi ba saboda haka ya fara tura hanunsa cikin rigarta tayi saurin riqeshi ya zuba mata qananun lumsassun idanunsa tayi saurin kawar da nata murmushi yayi yaci gaba da tura hanunsa harya kamo qasan nononta ya matsashi sosai a qoqarinsa na ganin ya hadeshi a hanunsa tayi yar siririyar qara ya sauke ajiyar zuciya tare da fito dashi yasa bakinsa ya cafka da sauri ta riqe kansa tayi raurau da ido zatayi kuka ya qara damqar dukiyar qirjin nata yaci gaba da wasansa dasu yana luguiguicesu yanasha ya kama wannan ya saki ya kama wannan ya samu yanda yakeso bakin Samha ya mutu ga babu qafa balle ta gudu sunfi awa biyu a wannan yanayin kafin ya fara qoqarin cire mata kayanta ta sake fashewa da kuka tace “Allah bazan iyaba Abdullah ciwo gurin don girman Allah kayi hqr” yanajinta ya shareta ya cire mata rigar ya bude gurin yana kallo yasa yatsansa ya dangwalo gurin yayi ajiyar zuciya ya saita penis dinsa ya fara zungura mata tana kuka tana komai shikuma yana nishi yana ihun dadi har ya samu ya shiga ya fara caccakawa yana shidewa saida yayi mata cin karuwa sannan ya qyaleta ya hada mata hawaye yawu da majina a fuskarta yana zare mood dinsa yaji taja wata ajiyar zuciya ya dubeta da sauri yaga yanda idonta ya kakkafe yayi saurin jijjigata yace.

 

 

“Ya salam badai suma kikayi ba” bathroom ya shiga ya hada mata ruwa yayi mata wanka ya gasata amma bata farfado ba ba qaramin tashi hankalinsa yayi ba gabansa na faduwa ya fito da ita zai kwantar da ita yaga yanda shima wannan bedsheet din ya baci da jini da sparm gefe ya kwantar da ita ya rinqa danna mata qirjinta ganin taqi farfadowa ne yasashi daukar wayarsa cikin tashin hankali ya kira wayar Fulani Amina tana dagawa yace “Fulani My Aysha ta mutu na kasheta wlh…” Katseshi tayi da cewa “me…me kayi mata Mainah Abdu?” Cikin rawar murya yace “wai…wai daga nayi wasa da ita shikenan fah…” Miqewa tayi da wayar a kunnenta ta nufo bangaren nasu tace “zakaci ubanka Idan nazo naga akasin haka dama ance tun safe ka rufeta a daki kaqi budewa….”

 

Abinda da Fulani Amina ta gani ya tashi hankalinta tace “kai kam kwai maqetacin yaro kasan yarinyar nan kasan barnar da kayi mata kaida kanka ka fadamin saida akayi mata dinki amma kake gwada mata hauka diba kaga wannan zanin gadon ma yanda ka mayar dashi Abdu to wlh bazai yuwu ka kashe yarnan ba bangarena zata koma idan ta warke na dawo maka da ita” shidai baiyi mgn ba daquwa ta watsa masa tace “ka kira Dr Mujahid yazo ya dubata” sai yanzu ya motsa ya dauki wayar Samha yace “aa Fulani ko bananan kada a kiramin wani qato ya dubamin matata ga Amaryar Dad nan itace ta karbeta lkcn da abin ya faru bari na kirata tazo ta dubata” kiran wayar Dr Hasina tayi yace “Dr kizo akwai matsala”

 

Bata bata lkc ba ta iso tana zuwa ta fara dubata tace “oh my gud garin yaya dazunnan na fada maka tana buqatar hutu yanzu gashi ka qara jimata ciwo haba don Allah meyasa maza da yawanku bakwa iya control din kanku a wannan harkar idan mace ba sabawa tayi ba wahala takeci yanzu gashi abinda rashin hqrnka ya jawo” tana dubata tana mita duk zafin ran Abdu wannan karon qus yayi don yasan yayi aika² yanaji Dr Hasina tana cewa tafiya zatayi da Samha bangarenta ta kula da ita bazata barta ya kasheta ba shidai bai iya cewa komai ba saida yaji ta daga waya zata Kira Dad yayi saurin riqewa yace “don girman Allah ki rufamin asiri wlh idan Mai martaba yaji saiya kusa tsireni bakiga irin gargadin da yayimin akanta jiya ba na roqeki babarmu wlh ko anan kika barta bazan qara yimata komai ba keni na yarda ma ke ki dawo nan ni zanbar gdan Idan ta warke na dawo”

 

Daqyar ya shawo kan Hajiya Hasina da Fulani sukabar masa ita bayan tayi treatment dinta ta dawo normal ta samu bacci, ranar duk hidimar bikin al’adar da akeyi baayi da Samha da Abdu ba saboda doka Dr Hasina tasa masa na cewa ya zauna yayi gadinta ko guda karya tabata hakanan ya zauna yana kallonta tanata baccinta sai hudu na yamma ta farka lkcn ya fita sai Dr Hasina da fulani Amina a gurinta suka taimaka mata ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka da taimakon Dr Hasina ta fito dakanta ta shiryata sannan ta zubo mata abinci ta rinqa bata faten dankalin turawa da shaye sai gasasshen naman yan shila tanaci kamar magani sunata zuba mata sannu tanacin abincin Dad da Mai martaba suka shigo dubata itadai bata iya dagakai ta hada ido dasu ba saboda kunya tasan yanzu duk sunsan aika²r da Mainah Abdu yayi mata.

 

Basu dadeba suka fita Mamy da fulani Hadiza suka shigo wani mugun kallo sukebin kowa dashi har suka isa kusa da inda Samha take kwance kanta a saman cinyar Dr Hasina zama Mamy tayi tace “ina gdan nan bazaa iya fadamin matsalarki ba Aisha saboda kin zubarmin da qima da mutuncina a idon duniya kin yarda kin auri yaron dabai daukeni a bakin komai ba Samha kin bani mamaki kin zubarmin da darajata ta uwa amma duk da haka bazan taba yarda wata bare ta kwacemin matsayina a gurinki ba zan baki kulawa kuma bazan taba barin qudurina akan wannan tsinannen auren ba Samha nayi tur da Allah wadarai da aurannan kuma bazan daina ba bazan taba farin ciki da zamanki matar Abdu ba”…….

 

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/15, 8:18 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

 

 

Back to top button