Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 98

Sponsored Links

[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 98…. Kuka ssae Ikram ta shiga yi bayan fitar Maryam daga dakinta, a hnkli maganganunta suka dinga dawo mata tana naxarinsu, fadawa kan gado tayi ta fashe da wani sabon kukan kmr an aiko mata da mutuwa, tana nn a hka Khaleel ya shigo dakin wajen karfe sha daya, ya dde tsaye yana kallonta snn ya karaso kusa da ita a hnkli ya xauna yace “me ya faru Ikram, kukan me kike” kin cewa kmai tayi tana ci gaba da kukanta, ya dde xaune kusa da ita yana kallonta snn ya mike ganin bata da niyyar cewa komai ya koma daya side din ya kashe wutan dakin yyi kwanciyarsa, bayan kmr minti sha biya ta mike xaune a hankali ta dawo kusa da shi cikin muryar kuka tace “shine xaka wani je ka dinga gaya ma Anty wae bana son ka dinga taba ni ko, ynxu ka daina gaya ma mama jummai ka dawo gaya ma Anty, kuma ba ca kayi idan ina jin maganar ka xaka daina cewa xaka min komai ba shine xaka min sharri, to gani sae ka min abinda kke son min ka daina kai gulmata,” kallonta kawae yake daga kwancen da yake, snn ya mike ya fice daga dakin, har bacci ya dauketa bae dawo ba, can cikin dare ta farka taga bbu shi a dakin ta shiga rera kuka a hankali, a hka bacci ya kuma dauketa. Washegari hka ta yini duk bbu walwala gashi ranar saturday ne yana gida, shima ko kadan bae shiga tsabgarta ba, ita tayi girki da daddare Maryam na taya ta, bayan sllhn isha Maryam ta ja ta dakinta ta rufe kofa sun fi awa guda a dakin, ko me take kintsa mata ?? Don ni kaina leesat ban sani ba ehe, daga karshe dae ta bude mata kofa tayi mata sae da safe, Ikram ta nufi dakinta a sanyaye ta shiga wanka, tana fitowa tayi shirin kwanciya ta kwanta abunta, can karfe sha daya saura ya shigo dakin ya cire jallabiyar jikinsa, bae ko kalleta ba yyi kwanciyarsa ya ajiye wayarsa a gefensa snn ya kashe wutan dakin, tun da Maryam ta cika sati daya a gidan dama ya raba masu kwana girki ne kawae bae raba ba, a hankali ta mirgino kusa da shi ta kira sunansa ya juya yana kallonta, ta sauke idonta kasa yace “ya aka yi, ran monday xaku yi resume din sch ko? To nasani” girgixa masa kai tayi hawaye cike idonta ta fada kansa tana rera kuka tace “don Allah kayi hkuri ya Khaleel baxan sake cewa bana sonka ba amma dae ni bana sonka Allah ma ya gani wanda nake so daban,” fixgota yyi ya shaketa yana huci yace “keee, kika sake kira min wani a gabana sae na fasa maki baki” ya karasa mgnr cikin tsawa, ssae ta tsorata ta rungumesa tana maida numfashi, turata ya shiga yi amma taki sakinsa sae kuka take, a raunane muryarsa na rawa yace “meyasa xaki dinga cewa baki so na Ikram, me nayi maki ki gaya min don Allah” hawayensa taji a bayanta, ta kankamesa tana kuka ita ma tace “to kayi hkuri na daina ya khaleel baxan sake ba” bae ce komai ba hkn yasa ta daga kai tana kallonsa taga idonsa a lumshe, rungumesa ta kuma yi ita ma ta lumshe idonta ta kwantar da kanta kan kirjinsa tana sauke ajiyar xuciya, a hankali taji ya soma shafata, ta bude ido da sauri tana kallon hannunsa, sae kuma ta rufe idon da sauri ta kuma kankamesa xuciyarta na bugawa, cikin nutsuwa yake mata abubuwan da yake yi, ko kadan bata hanasa ba sae dae idonta a rufe yake xuciyarta na bugawa, abubuwa masu rikitarwa ya shiga mata tana kwance jikinsa, lkci daya ta fara dauke wuta, sae dae bugun xuciyarta sae karuwa yake, cikin dubara ya soma rabata da abubuwan jikinta duk bata hansa ba kuma har lkcn tana jikinsa, hawayenta yaji a bayansa, da kyar ya dago kanta cikin wani irin yanayi yace “baki so ko Ikram” girgixa masa kai tayi tana hawaye ssae tace “ina so, amma tsoro…..” kankameta yyi ya rufe mata baki da nasa, bayan wani lkci ya saketa murya can kasa da kyar yace “baxan baki tsoro ba kanwata ki rufe idon ki” jikinta har ya soma rawa tayi ynda yace mata, yyi mmkin Ikram bata fasa masa ihu ba ranar kmr ynda ta saba sae rawa kawae da jikinta yake ssae, da ganinta kasan a tsorace take ssae, hkn bae sa ya sarara mata ba, amma at any tym yasan xata iya saka masa ihu, daga ita har shi sae da suka firgita ta dalilin karar da wayarsa dake nn kusa da su yyi, Ikram ta rufe jikinta da bargo da sauri jikinta na rawa, shi ko kasa dagowa yyi daga ruf da cikin da yyi ya juya yana kallon wayar tasa yaji kmr ya jefar don takaici, hkn ya ba Ikram daman maida kayanta da sauri tana hawaye, ganin mae shi ya kuma kira yasa ya jawo wayar da kyar yana kallon screen din, Mami ya gani sae da gabansa ya fadi ya mike xaune da sauri yana kalla agogon wayar yaga sha biyu har da kwata, da kyar ya daga wayar yace “Mami” kalmar da Ikram taji yana furtawa ne yasa ta dawo kusa da shi da sauri tana kallonsa a rude tace “me ya faru ya Khaleel” bae bata amsa ba kuma bae fasa furta kalmar innalillahi wa inna ilaihi raji’un ba, wani shegen ihu ta fasa masa ta fixgosa a rude tana jijjigasa tace “ka gaya min me ya faru ya Khaleel” rungumota yyi cikin tashin hnkli yace “kee kina da hnkli kuwa” inaa bata sauraresa ba ta dinga rusa masa kuka tana hadawa da ihu wae ya kai ta gida ita, da kyar ya iya ce mata “Rukayya ce…” sae kuma ya[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar

Back to top button