Ikraam 87
Khaleesat Haiydar 87….. Da
daddare karfe sha daya Ikram na xaune dakin da
Zainab ta sauketa duk takaici ya isheta gashi ta
bar wayarta cikin mota kuma ya fita da motar
bare ta kira Mami, bude kofar dakin aka yi
Khaleel ya shigo, kallo daya tayi masa ta dauke
kanta, tun da ya fita daxu da rana sae ynxu ya
shigo gidan, ya xauna gefenta yana kallonta yace
“kin ci abinci?” juya masa baya tayi bata ce
komai ba, ya mike ya shiga bathroom don yin
wanka, ko da ya fito ta riga ta kwanta ta rufa da
bargo, ya gama shirin kwanciyarsa ya kashe
wutan dakin ya kwanta yana kallonta, a hankali
ya dawo kusa da ita ya cire bargon jikinta ya
jawo ta jikinsa murya kasa kasa yace “kin dae ji
sakon da Mama Jummai ta bani ko?” ta kwace
kanta a fusace ta mike xaune cikin tsawa tace
“meye hka ya Khaleel” murmshi yyi ya koma inda
yake ya kwanta ya juya mata baya, washegari
friday tun da safe ya fice daga gidan tana bacci,
ba shi ya dawo gidan ba sae bayan Magrib, tana
kwance yace ta hada kayanta xa su wuce, yi tayi
kmr bata ji sa ba yana tsaye daga bakin kofar
yace “magana fa nake maki” tace “ina xa mu?”
yace “inda Mami tace in kai ki” mikewa tayi ta
dauka jakarta tace “a shirye nake” har mota
Xainab da mijinta suka rakosu ita dae Ikram bata
sake jiki da Xainab ba kmr ynda ita ma bata sake
da ita ba don har lkcn bata san matar Khaleel
bace, bayan sun bar gidan Ikram nata raba ido
taga gidan da xasu taga ya kawo su wani hotel,
ta juya da mmki tana kallonsa tace “ina ne nn ya
Khaleel” ba tare da ya kalleta ba yace “hotel,
kuma nn xamu kwana gobe sae in kai ki inda
Mami tace in kai ki don ynxu dare yyi” tace “da
can baka san daren xae yi ba ka tafi ka barni tun
da safe, to bbu inda xan je daga motar nn, don
me xaka dinga yawo dani tun jiya kmr wata
gantalalliya ya Khaleel” kallonta kawae Khaleel
ke yi, ko kadan Ikram bata da kunya, yyi
murmushi a xuciyarsa yace rainon Mami ne wnn,
ya bude motar yana kallonta yace “wllh kika sake
na bar nn sae dae ki kwana cikin mota kinji dae
na rantse” kuka ta saki ta fito daga cikin motar
ya fixogo hannunta suka yi cikin hotel din, suna
shiga tayi shiru ganin ynda ake kallonsu don
akwae Eatry daga kasa, ko kallonta bae yi ba
bayan ya biya kudi ya nufi sama rike da makullin
dakin da aka basu ta bi bayansa tana turo baki,
suna shiga dakin tayi kwanciyarta, shi kuma ya
shiga wanka, yana fitowa ya tada sllhn isha ta
mike ta shiga bayin don yin alwala ita ma, har ta
idar da sllh bae mike daga inda yake ba ta haye
kan gado sae a snn ya mike ya koma gadon
shima ya kwanta yace “kina ji na” ba tare da ta
kallesa ba tace “eh” yace “gobe xa mu tafi gida
da safe, kar ki kuskura kice ma Mami bn kai ki
kin gaida familyn dad dina ba” ta mike xaune da
sauri tana gyada kai hannunta a kugunta tace
“iyye! To wllh sae na fadi, sannunka” fixgota yyi
ta fada kansa ya kashe wutan dakin, wayyo ranar
ta fada ma yan garinsu don ssae Khaleel ya
tsorata ta, kuka take jikinta na rawa tana hada
sa da Allah da annabi tana cewa ya rufa mata
asiri, tunda tayi damben iya karfinta taga ba riba
amma bae ma san tana yi ba, ba karamin raxana
tayi da Khaleel ranar ba, da kyar ya samu yyi
cntrln kansa da yaga numfashinta na neman
daukewa sbda tsoro ya kyaleta, bae taba mata
irin abinda yyi mata ba ranan, ya dde kwance a
ruf da cikin da yyi, snn ya juya da kyar bae ganta
kan gadon ba, murmushi yyi ya shige bargo
abinsa daga nn bacci ya daukesa, can cikin dare
ya farka bae ga Ikram gefensa ba ya mike xaune
da sauri ya kunna wuta yana kalle kallen dakin
amma bae ganta ba, mikewa yyi ya nufi
bathroom ya ganta xaune daga bakin kofa ta
hade kai da gwiwa kuma bacci take a hkn, duk
sae ta basa tausayi ya durkusa gabnta ya dago
kanta ta koma baya a firgice, ta fashe da kuka
ganinsa jikinta ya dau rawa tana kkrin mikewa
daga inda take tana cewa “don Allah don annabi
kayi hkuri ya Khaleel wllh wllh baxan gaya ma
Mami ba ka kai ni ba, kar ka min komai don Allah
tsoro nake ji” ta karashe mgnr cikin matsanancin
kuka ya dagota ta fasa ihu a raxane, ya rufe
bakinta da sauri yace “ke bbu abinda xan maki”
jikinta na rawa suka fita daga bayin ya kwantar
da ita, da kyar tayi bacci amma da taji motsinsa
xata farka a tsorace, har asuba bata yi baccin
kirki ba, sae da yyi wanka ya fita sllhn asuba snn
bacci me nauyi ya dauketa.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar