Daudar Gora Book 1
-
Daudar Gora Book 1 Page 30
30_* ……..Kamar yanda su Malikat Haseena suka faɗa a yau aka tashi da gyaran sashen Iffah, sai dai abinda ya…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 28
28_* ……..Na farko ji a ranta UBANGIJI ya amsa mata addu’ar ta akan burin data shigo da shi Daular ruman.…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 29
29_* ………Barrister na ƙoƙarin shiga layin gidan Abu Moosa wata baƙar mota na ficewa. Babu wanda ya damu da ganinta…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 27
27_* …….“Assalamu alaikum”. Ya faɗa a daƙile saboda rashin sanin wanene. A maimakon amsa masa sallamarsa aka ambaci sunansa…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 26
26_* ……..“Ya rabbi. Aljanin can dai”. Harshen Iffah da zuciyarta ke bugawa da sauri-sauri ya suɓuce wajen faɗa batare data…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 24
24_* ……….Komai daya faru tsakanin Iffah da Hadima Banou akan idon Daneen Ammarah ne, dan itama tayi yunƙurin fitowar ne…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 25
25_* …….Turus Jasrah tayi ganin babu Abu Harith a inda ta barsa. Sai kuma ta nufi ɗakin barcinsa da tunanin…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 22
22_* …….Iffah ta jinjina kanta da sauke ajiyar zuciya, “Immm Mamy dama…” sai kuma tai shiru dalilin gargaɗin da zuciyarta…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 23
23_* ……..Itama ɗin dai switch up. Wasu zafafan hawaye suka silalo a kumatun ta. Ƙoƙarin sake kiran waccan number ta…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 21
*_21_* ________________________ _Innalillahi wa-inna ilaihirraji’un. A madadin ɗaukacin ɗalibai na G.G.A.S.S D/Z. Muna miƙa saƙon ta’aziyyar ga ƴan uwanmu da…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 19
19_* ……….Shigar Malikat Bushirat sashen Tajwar da yanayin data fito ya sake zama wasu ƙananun maganganu a masarautar, musamman ga…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 18
18_* ……….Tuni labari ya kai kunnuwan sauran matan gidan musamman Malikat Ashwaq da Ameera Danish-Ara da Ameera Haifah cewar Malikat…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 16
16_* ……..Cikin ƙanƙanin lokaci labarin abinda ke faruwa da Zawjata-almilki ta uku ya gama gauraye daular ruman. A take ko’ina…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 20
20_* ……..Abu Moosa dake sonyin magana ya dafe ƙirjinsa da numfashi ke kokawar kufcewa, tari ne ya suɓuce masa…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 17
17_* ………..Dare yayi nisa, bakajin motsin kowa a daular ruman sai sassanyar iskar dake kaɗa bishiyoyi kaɗan-kaɗan. Sai kuma Hadiman…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 14
14_* ………Wannan dare darene na tarihin da har abadan Iffah bazata taɓa mantawa da shi ba. Badan wani abu…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 15
Tamkar hadima Diwa zatai kuka, muryarta har rawa take wajen faɗin, “Ki gafarceni ranki ya daɗe. Wannan suna bai dace…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 11
*_11_* ……….Iffah taci kuka matuƙa da ko maƙiyinta ya dubeta sai ya tausaya mata. Sai dai kuma iya juyawa su…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 13
13_* ………Ta ko’ina bayine masu hidima ga wannan basarakiyar daula. Yo basarakiya mana, dan itace masarauta dake mulkin ƴan…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 8
_8_* ……….Zaune takai a kujerar dake duban tasa tana mai kallon agogon hanunanta. Ya saki murmushi cikin kafeta da idanu.…
Read More »