Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 75

Sponsored Links

Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 75…… A tsorace Ikram ke turasa tana cewa “ni wllh ka kyaleni kar in kira maka Mamina” ya tsura mata idonsa cikin nata yana murmushi, a hankali yace “to kirata mu ga” kuka ta sakar masa tana kkrin xamewa, ya cire Hijab din jikinta ya kwantar da ita ya tura bakinsa cikin nata, nan ta fara kokuwa da shi amma yaki sakinta, abin dae da take tsoro kuma bata so ya shiga yi mata, tun tana yan koke koke tana kiran Mami can kasa, har ta gaji ta daina ta rufe idonta don dama shi iyakarsa light romance, bude kofar dakin aka yi, Khaleel ya jawo bargo da sauri xae rufa mata amma tuni Aliyu ya shigo dakin, Ikram ta xaro ido tace “wayyo Mamina” da sauri ta shige cikin bargo ta rufe har fuskarta, Khaleel ya mike da kyar ya shige bathroom, Aliyu da komai nasa ya tsaya a lkcn, ya juya da sauri ya bar dakin tare da rufo masu kofar. Ikram ta cire bargon jikinta ta fashe da kuka ssae, Khaleel ya fito daga bathroom ya xauna gefenta yana kallonta yace “me ya faru, ae kece baki rufe kofar ba da kika shigo” cikin tsawa tace “ni wllh idan ka sake taba ni Allah ya isa, tunda ni bana sonka, kai ba mijina bne, kar ka sake taba jikina” ta karashe maganar cikin kuka, yyi murmushi ya mike ya rufe kofar da makulli ya kashe wutan dakin ya dawo kan gadon yyi kwanciyarsa, sae da tayi kuka me isarta snn ta kwanta can nesa da shi ta juya masa baya, yana jin ta fara bacci ya birgina can kusa da ita ya shige jikinta. Washegari da asuba bayan yyi sllh ya tafi gida dauko mata kayan makarantar ta, shidda da rabi ta farka da yake ta saba tashi da wuri can gida, mikewa tayi da sauri tana kalle kallen dakin ganin bata ga Khaleel ba, tuno abinda ya faru jiya yasa tayi tsaki ta mike ta shiga bathroom sae da ta fara wanka snn tayi alwala, tana idar da sllh ta mike ta bude kofa ta nufi dakin Mami, Mami na xaune kan darduma har lkcn cazbi na hannunta, Ikram ta xauna kasa tace “Mami ina kwana” Mami na kallonta tace “lfya lau, shine kika ki dawo jiya ko” Ikram ta bata fuska tace “Mami ko ba yaya Khaleel bane sae ya dinga…..” tsit tayi da sauri sae kuma tayi maxa tace “bacci dama nayi a can, ya Khaleel bae barni in dawo ba” Mami bata ce komai ba sae murmushin da tayi ta mike tace “to yyi kyau, kin yi wanka ne ko yau baxa ki sch din bne” tace “nima ban sani ba, amma nayi wanka, ae uniform dina yana can gida, kuma da na tashi ban ga yaya Khaleel ba” Mami bata ce komai ba ta shiga bathroom, Ikram ta mike ta fita don xuwa kasa gun jummai, dae dae corridor suka ci karo da Aliyu ya dawo daga Masallaci, kallo daya yyi mata ya dauke kansa yyi gaba, a dan sanyaye tana binsa da kallo tace “yayana” ya juya yyi murmushi ba tare da ya tsaya ba ya daga mata hannu ya shige daki. Ta dde tsaye wajen tana kallon kofar dakin da ya shiga sae kuma ta nufi kofar xata shiga, Muryar Khaleel taji a stairs yace “ina xaki?” ta juya tana hararansa tace “wajen yayana” karasowa yyi ya fixgota ya bude dakinsa ya turata ciki snn shima ya shiga. Ranar saturday da safe Ikram ta kuma saka Khaleel gaba wae sae sun je gida tunda gobe ba sch, ya galla mata harara yace “bbu inda xamu, an ce maki bnda aikin yi ne” kuka ssae ta shiga rusa masa, sae da tayi na kusan awa daya snn yace ta dauko hijab dinta su tafi, Mami na gida ranar bata je aiki ba, Khaleel dae na gaida ta ya fita ya bar masu dakin, ya sauka kasa gun jummai ya gaida ta snn ya bar gidan. Karfe uku na yamma Ikram na xaune kmr xata yi kuka Mami na mata kalaba fuskarta a daure don ko kadan bata son kitso, aka bude kofar dakin Aliyu ya shigo da sallamarsa ya tsaya daga bakin kofar, Mami ta amsa, snn ya gaida ta, tace “daga ina hka son” yace “magana xa muyi Mami” Mami tace “to in taso ne” yace “ehh Mami” Mami ta mike, Ikram dake ta kallonsa tace “ina yini yayana” yace “lfya lau” snn suka fita da Mami ta bisu da kallo kmr xata yi kuka, be ma kalleta ba. Suna fita yace “but Mami da bakuwa muke” Mami tace “bakuwa,” yace “ehh” tace “to bari in dauko hijab” yarinya ce da baxata wuce shekaru ashirin ba, kyakkyawa ce ta karshe, tana xaune a dan takure kan kujera, she looks vry innocent, hijab ne milk colour da ya wuce gwiwa jikinta, da mmki kan su karaso falon murya can kasa Mami tace “wnn fa Aliyu” ba tare da ya kalleta ba yace “ita ce matar da xan aura Mami” Mami tayi shiru tana kallonsa a sanyaye, suka karaso falon ta kirkiro murmushi ta xauna, ta amsa gaisuwar yarinyar da fara’arta tace “Allah sarki, ya sunanki yan mata” yarinyar da kanta ke kasa bayan ta gaida Mami tace “Rukayya” Mami tayi murmushi tace “Masha Allah, to Allah ya sanya alkhairi” jummai ce ta dauko mata drinks da yan kayan ciye ciye, basu wani dde ba Aliyu yace “xa su tafi” Mami tace “da wuri hka son, ba yini xata min ba” ya dan yi murmushi yace “gida xan kai ta daga nn” Mami ta gyada masa kai kawae, don duk a sanyaye take, abun arxiki ta hada ma rukayyar ssae, snn ta rakosu har mota suka bar gidan.
[2/25, 08:43] Zjy:

Back to top button